Jam’iyyar NDC ta sanar da shirye-shiryen gudanar da taron kwamitin zartarwarta na ƙasa, da ƙaddamar da sabuwar sakatariyarta da kuma rantsar da kwamitin yaƙin neman zaɓe a Abuja ranar Litinin, 26 ga Oktoba, 2026.

A sanarwar da sakataren yaɗa labaran jam’iyyar na ƙasa, Osa Director, ya fitar ranar 25 ga Oktoba, an ce taron kwamitin zartarwar zai fara da ƙarfe 10 na safe a cibiyar JD Vance, da ke  Maitama.

Jam’iyyar ta ce za ta ƙaddamar da sabuwar sakatariyarta ta ƙasa da ke Jabi, Abuja.

Haka kuma, NDC za ta rantsar da kwamitin yaƙin neman zaɓenta na ƙasa tare da miƙa takardun shaidar komawa takara ga ’yan takararta

Mahalartar taron sun hada da mambobin kwamitin gudanarwa na ƙasa, ɗan takarar shugaban ƙasa da mataimakinsa, ’yan takarar gwamna da na Majalisar Dokoki ta Ƙasa.

By Bashar Muhammad Dange

Bashar Muhammad is a Nigerian multimedia journalist, broadcaster, producer, and media professional with years of experience in radio broadcasting, reporting, and content creation. He holds a B.Sc. in Mass Communication from Ahmadu Bello University, Zaria, and a Diploma in Mass Communication from The Polytechnic of Sokoto. Throughout his career, Bashar has produced and presented programmes on current affairs, agriculture, health, education, and community development. He has worked with leading media organizations including Garkuwa FM 95.5 Sokoto, Trimming Radio 96.5 FM Goronyo, Giantability Media Network, and ABU Samaru FM. As a journalist and presenter, he has conducted interviews, reported on social and developmental issues, and amplified the voices of underserved communities. Beyond broadcasting, Bashar has demonstrated leadership in media management, programme development, and team coordination. He has received several awards and recognitions for his contributions to journalism, Hausa language development, and community service. His expertise includes radio production, news reporting, sound editing, investigative journalism, media analysis, and public presentation. Driven by a passion for impactful storytelling and public service, Bashar Muhammad continues to use journalism and media platforms to inform, educate, and empower communities across Nigeria.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *