Wane ne marigayi Bamanga Muhammad Tukur?
Alhaji Bamanga Muhammad Tukur, CON, ɗan siyasa kuma ɗan kasuwa ne ɗan Najeriya, wanda ya taɓa riƙe muƙamin Gwamnan tsohuwar…
Manhajar Rayuwa
Alhaji Bamanga Muhammad Tukur, CON, ɗan siyasa kuma ɗan kasuwa ne ɗan Najeriya, wanda ya taɓa riƙe muƙamin Gwamnan tsohuwar…
Daga Ibrahima Yakubu Ƴan-teku (oysters) nau’in halitta ne na ruwa masu matukar muhimmanci wanda al’ummarsu ke daɗa fuskantar barazana daga…
Bayan wasannin farko da suka zo da sakamako masu ban mamaki, musamman nasarar Hull City kan Manchester United da kuma…
Masana kiwon lafiya sun yi gargadin cewa yaduwar ƙwayoyin cuta masu jure maganin rigakafi na ƙara zama babbar barazana ga…
Yayin da jihar Osun ke ƙara kusantar zaɓen gwamna na ranar 15 ga Agusta, 2026, hankalin masu ruwa da tsaki…
Dalibai a wasu makarantun dake kewayen Birnin Abuja na ci gaba da zama a ƙasa, tare da yin karatu a…
Majalisar Koli ta Harkokin Addinin Musulunci a Najeriya (NSCIA), ƙarƙashin jagorancin Shugabanta Janar, Mai Alfarma Sarkin Musulmi, Alhaji Muhammad Sa’ad…
Tsohon Gwamnan Jihar Edo kuma Sanatan Edo ta Arewa, Adams Oshiomhole, ya bayyana goyon bayansa ga shirin Gwamnatin Jihar Edo…
Najeriya ta shafe shekara 20 ba tare da gudanar da sabon ƙidayar jama’a da gidaje ba tun bayan wanda aka…
Gwamnan Jihar Nasarawa, Abdullahi Sule, ya buƙaci Ƙungiyar Tuntuɓa ta Arewa (ACF) da Ƙungiyar Gwamnonin Jihohin Arewa da sarakunan gargajiya…