Ana tuhumar wani mutum da laifin rusa allon tallan Tinubu
An tsare wani mutun ɗan jihar Katsina, mai suna Aminu Sanda, wanda aka fi sani da Nesta, bisa laifin cin…
Manhajar Rayuwa
An tsare wani mutun ɗan jihar Katsina, mai suna Aminu Sanda, wanda aka fi sani da Nesta, bisa laifin cin…
Babbar Alkalin Najeriya (CJN), Justice Kudirat Kekere-Ekun, ta haramta yin amfani da kalmar ‘Barrister’ a matsayin lakabi kafin sunan lauya…
Babbar Kotun Jihar Kano ta yanke wa amaryar nan Saudat Jibril hukuncin kisa ta hanyar rataya bayan samunta da laifin…
Oyinkansola Badejo-Okusanya, wata Babban Lauyar Nijeriya (SAN), ta lashe zaben shugabancin Ƙungiyar Lauyoyi ta Nijeriya (NBA). Jaridar PREMIUM TIMES ta…
Rundunar ‘Yan Sandan Babban Birnin Tarayya (FCT) ta gurfanar da wasu mutane uku a gaban Babbar Kotun Tarayya mai lamba…
Ƙungiyar Amnesty International ta Najeriya ta yi Allah wadai da abin da ta bayyana a matsayin ƙaruwar ɗaukar doka a…
Wata kotu a babban birmin Tarayya Abuja ta yankewa waniai suna Jonathan Marcus humuncin kisa ta hanyar rataya, bisa samunsa…
Fadar Shugaban Ƙasa ta ce Prince Adeniyi Adeyemi Matthew ba jami’in gwamnatin tarayya ba ne, kuma hukumar da yake ikirarin…
Babbar Kotun Tarayya da ke Abuja ta mayar wa ɗan takarar shugaban ƙasa na Jam’iyyar AAC, Omoyele Sowore, belinsa tare…
An kama ɗan sanda da wasu mutum biyu kan zargin yi wa yarinya mai shekara 13 fyade a Jihar Neja.…