Nasarar ta sa El-Sayed ya kafa tarihi a siyasar Amurka, inda ya zama Musulmi na farko da aka zaɓa zuwa Majalisar Dattawan ƙasar.
- Sarkin Musulmi ya karrama shugaban JIBWIS da lambar yabo kan hidimar ilimi da addini
- Trump ya nesanta kansa daga rashin nasarar ’yan Republican a zaɓukan Amurka
Haka kuma, sakamakon zaɓen ya taimaka wa jam’iyyar Democrat wajen ci gaba da riƙe kujerar Sanatan da take da ita a Jihar Michigan.
Wannan nasara ta zo ne a zaɓukan da aka gudanar a Amurka, inda jam’iyyun Republican da Democrat suka fafata a neman muƙamai daban-daban.