Cristiano Ronaldo Jr., ɗan fitaccen ɗan wasan ƙwallon ƙafa Cristiano Ronaldo, ya samu kiran farko zuwa tawagar ƙasar Portugal ta ’yan ƙasa da shekara 17 domin buga wasannin neman gurbin shiga gasar cin kofin Turai.

Wannan ne karon farko da aka gayyaci matashin ɗan wasan zuwa tawagar matasan Portugal, yayin da ake shirin fara wasannin neman gurbin gasar.

Kiran nasa ya zama wani muhimmin mataki a rayuwar ɗan wasan, tare da jawo farin ciki ga iyalinsa da masoyan ƙwallon ƙafa.

By Bashar Muhammad Dange

Bashar Muhammad is a Nigerian multimedia journalist, broadcaster, producer, and Digital Manager at Blueprint Radio Hausa. He holds a B.Sc. and a Diploma in Mass Communication. He has experience in news reporting, radio production, digital media management, and content creation.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *