INEC ta gargadi jama’a kan shafin bogi na rajistar masu zaɓe
Hukumar Zaɓe Mai Zaman Kanta ta Ƙasa (INEC) ta gargadi jama’a kan wani shafin bogi da ke yawo a kafafen…
Manhajar Rayuwa
Hukumar Zaɓe Mai Zaman Kanta ta Ƙasa (INEC) ta gargadi jama’a kan wani shafin bogi da ke yawo a kafafen…
Ɗan takarar mataimakin shugaban ƙasa na jam’iyyar ADC, Rotimi Amaechi, ya kalubalanci Shugaba Bola Tinubu da ya sauke farashin man…
Gwamnan Jihar Taraba, Agbu Kefas, ya kira taron gaggawa na Majalisar Tsaro ta Jihar domin duba ƙarin matsalolin tsaro, da…
Rundunar ’Yan Sandan Jihar Ondo ta kama wasu mutane biyu da ake zargi da kasancewa cikin wata ƙungiyar masu fashi…
Gobara ta tashi a kasuwar kayan ɗaki ta Kugbo da ke Abuja, inda ta shafi shaguna 21 da wata mota,…
Gwamnan Jihar Imo, Hope Uzodimma, ya rantsar da sabbin manyan sakatarorin 20 domin ƙarfafa aikin gwamnati da inganta ayyukan ma’aikatan…
Rundunar ’Yan Sandan Jihar Sakkwato ta ce ta dakile wani harin da wasu ’yan bindiga suka kai kauyen Tsabre da…
Shugaban rukunin kamfanonin BUA, Abdul Samad Rabiu, CFR, CON, ya ziyarci Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu, GCFR, domin taya shi…
Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya yaba wa Hukumar Yaƙi da Cin Hanci da Rashawa da Laifukan Tattalin Arziki ta…
Hukumar Zaɓe Mai Zaman Kanta ta Ƙasa, INEC, ta buɗe shafinta na yanar gizo na neman ma’aikatan wucin gadi da…