Shugaban Majalisar Wakilan Najeriya, Rt. Hon. Abbas Tajudeen, zai halarci wani shirin tattaunawa da za a watsa a talabijin ranar Litinin, 2 ga Nuwamba, 2026, domin bayyana nasarorin majalisa ta 10.
- ADC ta ce babu hujjar da za ta ɓoye gazawar Tinubu wajen samar da wutar lantarki
- Tinubu ya gana da tawagar Najeriya a Makka, sun yi alƙawarin tallafa wa gwamnatinsa
Shirin zai kuma duba haɗin gwiwar majalisar da Shugaba Bola Ahmed Tinubu wajen aiwatar da shirin Renewed Hope Agenda.
Shirin mai taken Partnership That Delivers: The Tinubu-Abbas Record, za a watsa shirin da ƙarfe 6:00 na yamma a tashoshin TVC, NTA, Channels Television da Arise News.