- NDLEA ta ce babu kuɗin da za a biya wajen gwajin ƙwayoyi ga sabbin ma’aikatan hukumomin tsaro
- Sowore ya zargi DSS da taimaka wa ’yan daba wajen kai musu hari a Ekiti
- Wike ya ƙaddamar da gadar masu tafiya a ƙasa a Abuja, ya bukaci a zaɓi shugabanni masu nagarta
- ADC ta ce Tinubu bai nuna aikin da ya yi da bashin da ya karɓo ba, sai hasken rana a Aso Rock
- Shekara 20 da rasuwar Sarkin Musulmi Maccido: Abubuwan da za a ci gaba da tunawa da shi
- ADC ta zargi INEC da gazawa wajen shirya zaɓen 2027
- Rundunar Sojojin Nigeria ta kashe ’yan ta’adda uku a jihohin Kaduna da Kano
- Amnesty ta bukaci a gano inda Omoyele Sowore yake bayan an sace shi a Ekiti
- ’Yan sanda sun kama fasto da abokin harkarsa bisa zargin satar motoci a jihohi daban-daban
- NNPC zai rarraba silindar gas miliyan 20, da faɗaɗa amfani da CNG a Najeriya nan da 2030