Yanzu haka kasar Mexico ke jan ragamar kasashe dake cikin rukunin (A)

Mexico ta doke kasar Korea ta kudu, inda ta zama kasa ta farko da ta samu tsallakewa zuwa zagaye na biyu, a gasar cin kofin duniya na 2026.

Mexico ta zama kasa ta farko da ta tabbatar da gurbinta a zagayen kungiyoyi 32 na gasar cin kofin duniya, bayan ta doke Korea ta Kudu da ci 1-0 a filin wasa na Guadalajara.

Yanzu haka, Kasar Mexico tana da maki Shida daga wasanni biyu bayan nasarar da ta samu a kan Afirka ta Kudu a wasan farko, ita ke jan ragamar Kasashe da ke rukunin (A).

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *