Kungiyoyin fararen hula sun gudanar da gangami a birnin Yamai a ranar laraba 2 ga watan Satumban 2026 da nufin jaddada goyon baya ga sojojin CNSP a karkashin jagorancin shugaban kasar Nijar Janar Abdourahamane Tiani bayan boren sojoji na ranar asabar 29 ga watan ogusta kamar yadda shafin Fitilar Nijar ya ruwaito







