Ba ta’addaci ne babbar barazanar Najeriya ba – Kuku
Tsohon mai taimaka wa shugaban ƙasa, Kingsley Kuku, ya bayyana cewa babbar matsalar tsaron Najeriya ba ta’addanci ba ce, ba…
Manhajar Rayuwa
Tsohon mai taimaka wa shugaban ƙasa, Kingsley Kuku, ya bayyana cewa babbar matsalar tsaron Najeriya ba ta’addanci ba ce, ba…
Tsohon Mataimakin Shugaban Jami’ar Bayero Kano (BUK), Farfesa Sagir Adamu Abbas, ya ce ana iya kawo karshen matsalar yaran da…
Magajin Garin birnin New York, Zohran Mamdani, ya bayyana cewa yana tattaunawa da masu ba shi shawara kan harkokin shari’a…
Dakarun Operation HAƊIN KAI (OPHK) tare da haɗin gwiwar jami’an Rundunar ‘Yan Sandan sun daƙile wani yunƙurin da ‘yan ta’addar…
Tawagar sojojin ƙasar Mali da ke kan hanyarta daga garin Anefis mai muhimmanci zuwa Gao ta fuskanci harin kwanton ɓauna…
Mataimakin Shugaban Ƙasa, Kashim Shettima, ya bar Abuja zuwa Freetown, babban birnin ƙasar Saliyo. Shatima dai zai je Freeetown ne…
Hukumar Ba da Agajin Gaggawa ta Ƙasa (NEMA) ta bukaci al’ummomin yankunan dake fuskantar haɗarin ambaliya a faɗin ƙasar nan…
Keiko Fujimori ta kafa tarihi bayan ta zama mace ta farko da aka zaɓa ta hanyar zaɓe a matsayin Shugabar…
Mazauna jihohi shida a Arewacin Najeriya za su fuskanci katsewar wutar lantarki na tsawon kwanaki biyu sakamakon aikin gyaran kayayyakin…
Shugaban Amurka Donald Trump ya zargi Canada da haddasa hadarin hayaƙi da ya fito daga gobarar daji da ya lulluɓe…