Magoya bayan jam’iyyar adawa ta ADC sun fara hallara a wurin Babban Taron Jam’iyyar na kasa a Abuja.
Jam’iyyar dai ta yanke shawarar gudanar da taron ne duk da takaddamar shugabancin da ta kai wasu daga cikin jagororinta daukar matakan shari’a.
Ga hotunan halin da akae ciki a wurin taron:


