Hope Uzodimma ya nemi ’yan Najeriya su ci gaba da mara wa Tinubu baya
Gwamnan Imo, Hope Uzodimma, ya nemi ’yan Najeriya su ci gaba da goyon bayan Shugaba Bola Ahmed Tinubu, yana mai…
Manhajar Rayuwa
Gwamnan Imo, Hope Uzodimma, ya nemi ’yan Najeriya su ci gaba da goyon bayan Shugaba Bola Ahmed Tinubu, yana mai…
Gwamnan Kaduna, Sanata Uba Sani, ya ce jihar ta shafe sama da shekaru uku da rabi ba tare da fuskantar…
Gwamnan Jihar Jigawa, Umar Namadi, ya sanya hannu kan Dokar Ƙarin Kasafin Kuɗi ta 2026 da ta tanadi ƙarin Naira…
Allah Ya yi wa Malam Nafiu Baba-Ahmed, mni, Sakataren Janar na Supreme Council for Shariah in Nigeria (SCSN), rasuwa. Rahotanni…
Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya bayyana alhininsa kan rasuwar Sakataren Janar na Majalisar Ƙoli ta Shari’a a Najeriya, Malam…
Tsohon Mataimakin Shugaban Ƙasa kuma ɗan takarar shugaban ƙasa, Atiku Abubakar, ya bayyana alhininsa kan hatsarin jirgin saman Rundunar Sojin…
Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya ayyana kwanaki uku na zaman makoki na ƙasa domin girmama jami’an Sojin Sama na…
Rundunar Sojin Sama ta Najeriya, NAF, ta tabbatar da mutuwar mutane 25 da ke cikin jirgin sama mai lamba NAF…
Ministan Ƙasa na Ma’aikatar Tsaro, Bello Muhammad Matawalle, ya bayyana alhininsa kan mutuwar jami’an rundunar sojin saman Najeriya da ma’aikatan…
Daraktar Janar ta Hukumar Ba da Agajin Gaggawa ta Ƙasa, NEMA, Zubaida Umar, ta jajanta wa Rundunar Sojin Sama ta…