Bai kamata a ci gaba da ware Afirka daga kujerar dindindin ta Kwamitin Tsaro ba – Shettima
Mataimakin Shugaban Ƙasa, Kashim Shettima, ya ce ci gaba da hana Afirka samun kujerar dindindin a Kwamitin Tsaro na Majalisar…
Manhajar Rayuwa
Mataimakin Shugaban Ƙasa, Kashim Shettima, ya ce ci gaba da hana Afirka samun kujerar dindindin a Kwamitin Tsaro na Majalisar…
Gwamnatin Tarayya ta bayyana aniyarta ta ƙarfafa haɗin gwiwar masana’antu da ƙasar Jamus wajen haɓaka harkar ƙarfe, mita fasaha, sarrafa…
Super Eagles ta Najeriya ta fara yaƙin neman tikitin shiga Gasar Cin Kofin nahiyar Afirka ta 2027 da nasara mai…
Babban Hafsan Sojin Ƙasa, Laftanar Janar Waidi Shaibu, ya ce faɗaɗa rundunar Sojin Najeriya daga rundunoni 8 zuwa 12 da…
Gwamnatin Tarayya ta ce tana shirin raba na’urorin zamani 400,000 ga matasa, da dalibai, da masu sana’o’i, da ‘yan kasuwa…
Tsohon Gwamnan Anambra, Peter Obi, ya musanta ikirarin cewa ya bar jihar da bashin dala miliyan 123.77, yana mai cewa…
Rundunar ’yan sandan jihar Bauchi ta ce ta kama mutum biyu da ake zargi da hannu a kashe mutane biyu…
Mataimakin Shugaban Ƙasa Kashim Shettima ya gabatar da matsayin Najeriya a taron Majalisar Dinkin Duniya karo na 81 da ke…
Gwamnan Jihar Sokoto, Ahmed Aliyu, ya ce gwamnatinsa ba za ta sassauta wajen yaƙi da ’yan bindiga ba har sai…
Gwamnatin Tarayya ta ce sauye-sauyen tattalin arzikin da gwamnatin Shugaba Bola Ahmed Tinubu ta aiwatar sun kafa tubalin samun ci…