Gasar WAFU B U20: Za mu nemi nasara kai tsaye a kan Ghana – inji Maikaba
Flying Eagles ta Najeriya ta ƙuduri aniyar doke Black Satellites na ƙasar Ghana a wasansu na farko na rukuni na…
Manhajar Rayuwa
Flying Eagles ta Najeriya ta ƙuduri aniyar doke Black Satellites na ƙasar Ghana a wasansu na farko na rukuni na…
Ɗan damben Birtaniya, Anthony Joshua, ya tuna da marigayi abokansa da suka rasu a hatsarin mota a Najeriya bayan ya…
Tawagar mata ta Najeriya a wasan mutum uku-uku na wasan kwando na kujera ta sha kaye mai girma da ci…
Tawagar ‘yan wasan ƙwallon ƙafar mata ta Najeriya, Super Falcons, ta fitar da sabuwar rigarta gabannin fara Gasar cin Kofin…
A ranar Jumma’a, Gwamna Abdullahi Sule na Jihar Nasarawa ya karɓi baƙuncin tawagar ‘yan wasan mata ta Jihar, Nasarawa Amazons,…
‘Yan wasan Najeriyar da suka lashe lambobin yabo sun samu kyautar kuɗaɗe, bayan bajintar da suka nuna a wasannin motsa…
Super Falcons ta Najeriya za ta fara kare kambunta na Gasar cin Kofin Mata ta Afirka, WAFCON, ta 2026 akan…
Jamus ta naɗa Jurgen Klopp a matsayin sabon kocin tawagar ‘yan wasan ƙasar, domin maye gurbin Julian Nagelsmann. Sai dai…
Shugaban Hukumar Ƙwallon Ƙafa ta Afirka, CAF, Patrice Motsepe, ya ce rashin Najeriya da Kamaru a Gasar cin Kofin Duniya…
Arsenal ta sanar da kamala sayar dan wasan gefe, Christos Tzolis, daga Club Brugge, kan kwantiragin shekaru 5. An gano…