Kwamandan NSCDC na Babban Birnin Tarayya (FCT) ya mika takardun shaidar kammala horo ga jami’ai 106 da suka kammala Horon Sarrafa Bindiga (Pistol) Mai Tsanani, a wani biki da aka gudanar a hedikwatar rundunar da ke Abuja.                                                   

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *