Taron wanda shine irinsa karo na biyu da gwamnatin mulkin Sojin ƙasar ta shirya, ya tattauna gudunmowar ‘yan Nijar mazauna ketare a ayyukan bunkasa tattalin arzikin kasa da inganta rayuwar al’umma.
Firaminista Ali Mahamane Lamine Zeine ne ya jagoranci bikin bude taron ta wannan karon.
.



