Gasar Cin kofin Duniya 2026: Canada ta cire Afirka ta Kudu
Stephen Eustaquio ya zura ƙwallo mai ban sha’awa da ta baiwa kasar Canada nasara akan Afirka ta Kudu da ci…
Manhajar Rayuwa
Stephen Eustaquio ya zura ƙwallo mai ban sha’awa da ta baiwa kasar Canada nasara akan Afirka ta Kudu da ci…
Sojojin Amurka sun sake kai hare-hare kan wasu muhimman wurare da dama a cikin ƙasar Iran bisa zargin Iran da…
Gwamnatin Tarayya ta ƙaddamar da sabbin ƙa’idoji kan canja hannun jari a kamfanonin sadarwa masu lasisi a Najeriya. Sabbin ƙa’idojin…
Manyan kafofin yaɗa labarai na Ƙasar Uganda sun bayyana cewa suna fuskantar “mamayar sojoji” bayan hafsan rundunar sojin ƙasar ya…
Kungiyar Mata ‘Yan Jarida reshen Jihar Kaduna ta raba kunzugun Mata ga dalibai An sake jaddada bukatar iyaye su rika…
Hukumar alhazai ta Ƙasa NAHCON ta sanar da kammala jigilar dawo da alhazan Najeriya daga ƙasar Saudiyya bayan gudanar da…
Majalisar Dattawan Amurka, wadda Jam’iyyar Republican ke da rinjaye a cikinta, ta amince da wani ƙuduri da ke buƙatar Shugaban…
Gwamnan Jihar Nasarawa, Abdullahi Sule, ya buƙaci Ƙungiyar Tuntuɓa ta Arewa (ACF) da Ƙungiyar Gwamnonin Jihohin Arewa da sarakunan gargajiya…
Shelkwatar Rundunar ’Yan Sandan Jihar Kogi ta fara bincike kan zargin kisan wata malamar makarantar firamare da aka ce an…
Sakataren Gwamnatin Tarayya (SGF), Sanata George Akume, ya yi Allah-wadai da kisan Shugaban Ƙungiyar Makiyaya ta Miyetti Allah Cattle Breeders…