Enzo Fernández, dan wasan gaba na Argentina da Manchester City.

Magoya bayan wasan ƙwallon ƙafa sun kasance cikin mamaki sakamakon ganin adadin kuɗaɗen da Manchester City za ta dinga biyan sabon ɗan wasanta, Enzo Fernández da ta sayo daga Chelsea,

Dangane da alƙaluman da aka bayar, ɗan wasan tsakiya na Argentina zai dinga samun kuɗi kimanin:

Waɗannan alƙaluma suna nuna yadda ake zuba kuɗi da yawa a harkar ƙwararrun yan wasan ƙwallon ƙafa, inda ake ganin yadda Fernández zai dinga karɓar dubban kudin Yuro kowane mako.

Manchester City ta sayi Enzo Fernández daga Chelsea akan kuɗi fam miliyan 125.

inda Chelsean ta samu ribar kusan fam miliyan 18 akan ɗan wasan, wanda ta sayo daga Benfica akan kuɗi fam miliyan 106.8 a shekara ta 2023.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *