Gwamnatin Tarayya ta dakatar da ƙarin kuɗin jarrabawar WAEC da NECO
Ma’aikatar Ilimi ta Tarayya ta ce ta dakatar da shirin ta na ƙarin kuɗin rajistar jarrabawar WAEC da NECO na…
Manhajar Rayuwa
Ma’aikatar Ilimi ta Tarayya ta ce ta dakatar da shirin ta na ƙarin kuɗin rajistar jarrabawar WAEC da NECO na…
Hukumar Yaƙi da Cin Hanci da Rashawa (EFCC) ta ɗaukaka ƙara kan hukuncin da Babbar Kotun Tarayya ta yanke, wanda…
Ƙungiyar ƙwallon ƙafar mata ta Italiya, Inter Milan, ya sanar da sanya hannu kan sayan ‘yar wasan gaban Super Falcons,…
An naɗa tsohon kocin Najeriya na ‘yan ƙasa da shekaru 20, Aliyu Zubairu, a matsayin sabon kocin ƙungiyar ƙasar Sudan,…
Sojojin Bataliya ta 65 ta Rundunar Sojin Najeriya sun tare wata mota da ke ɗauke da manyan miyagun ƙwayoyi a…
Hukumar yaƙi da sha da fataucin miyagun ƙwayoyi ta Najeriya (NDLEA) ta cafke wata ‘yar Afirka ta Kudu mai suna…
Tawagar ‘yan matan Najeriya ‘yan ƙasa da shekaru 17, Flamingos, sun samu tikitin shiga Gasar Cin Kofin Duniya ta mata…
Gwamnatin Tarayya ta amince da ƙarin kuɗin rajista jarrabawar kammala babbar sakandare ta WAEC da NECO. A yanzu dai za…
Matashin Dan wasan Najeriya, Zadok Yohanna, ya shiga cikin jerin sunayen ‘yan takara 100 na kyautar golden boy ta 2026.…
El-Kanemi Warriors FC, ta zama zakarar gasar Shugaban Kasa ta Tarayya ta Maza ta 2026 bayan lallasa Ikorodu City FC…