Skip to content
  • Sun. Sep 13th, 2026

Blueprint Radio

Manhajar Rayuwa

  • Labarai
  • Najeriya
  • Saurara Kai-Tsaye
  • Shirye-Shirye
  • Nishadi
  • Duniya
  • Wasanni

Sabuwar wallafa

Masu gina zaman lafiya: mata 45 ne suka karɓi horo a kasuwar Magani ‘Yan bindiga sun kashe makiyaya uku da shanu 50 a sabon harin Jihar Filato Tsohon Shugaban Jam’iyyar PDP na Kasa, Bamanga Tukur, ya rasu. ‘Yansanda sun bayyana neman ma’aikaciyar rediyo ba bisa ka’ida ba Mutum 2 Sun Mutu sanadiyar Mashako a Babban Birnin Tarayya (FCT)
Labarai Manyan Labarai Najeriya Wasanni

Super Falcons ta doke Teranga Lioness

June 9, 2026 Muhammad Bashir

Tawagar Super Falcons ta Najeriya ta nuna bajinta, inda ta doke takwararta ta Senegal 3-0 a wasan zagaye na biyu…

Cikin Hotuna Labarai Najeriya Tsaro

‘Yan Sanda sun kaddamar da Sashen kiran Gaggawa a Abuja

June 9, 2026 Bilyaminu Bello

Rundunar ‘Yan Sandan Babban Birnin Tarayya (FCT) a ranar Litinin, 8 ga Yuni, 2026, ta ƙaddamar da Sashen Amsa kiran…

Labarai Najeriya Nishaɗi Tsaro

An gano Matar da ta sace kanta a Otal

June 8, 2026 Muhammad Bashir

An gano wata Matar Aure mai suna Oluchi a wani otal a Jihar Delta bayan ta yi karya cewa an…

Labarai Manyan Labarai Najeriya Tsaro

NLC Da TUC sun yi barazanar tsunduma yajin aiki

June 8, 2026 Bilyaminu Bello

Kungiyar Kwadago ta Kasa (NLC) da takwararta ta ‘yan kasuwa TUC sun yi barazanar shiga yajin aiki matukar ba a…

Labarai Najeriya Tsaro

Wata mata da ‘ya’yanta sun yi zanga-zanga a Abuja

June 8, 2026 Bilyaminu Bello

Wata mata tare da ’ya’yanta uku sun gudanar da zanga-zangar lumana a Gundumar Maitama da ke Abuja Matar da yaran…

Duniya Kasuwanci Labarai Manyan Labarai Najeriya

Sufuri: Kamfanin simintin Dangote ya fadada amfani da AI

June 8, 2026 Amina Ahmed

Kamfanin simintin Dangote ya fadada amfani da fasahar (AI) domin bibiya da kuma inganta tsaro a harkokin sufurin sa. Kamfanin…

Labarai Najeriya Siyasa

Iyabo Obasanjo ta fice daga APC

June 8, 2026 Muhammad Bashir

Tsohuwar Sanatar Ogun ta Tsakiya kuma ‘yar tsohon shugaban kasa Olusegun Obasanjo, Farfesa Iyabo Obasanjo, ta yi murabus daga jam’iyyar…

Kasuwanci Labarin Kasuwanci Manyan Labarai Najeriya

Gwamnatin tarayya zata fara biyan kananan ’yan kwangila bashi

June 8, 2026 Garzali Yakubu

Gwamnatin Tarayya ta amince da biyan bashin kudade sama da Naira Biliyan 700 ga kananan’yan kwangila su 1,240, ke bin…

Duniya Labarai

Pakistan: Mutane 11 sun rasu a rikicin ‘yansanda da masu zanga-zanga

June 8, 2026 Bilyaminu Bello

Akalla mutane 11 sun mutu yayin da wasu 70 suka yi raunuka bayan barkewar rikici a tsakanin jami’an tsaro da…

Labarai Manyan Labarai Najeriya Shari'a

Kotu ta haramta saya wa ‘yan majalisa motocin Naira biliyan 110

June 8, 2026 Muhammad Bashir

Babbar Kotun Tarayya da ke Jihar Legas ta haramta kashe kudi har Naira Biliyan 110 domin saya wa ‘yan Majalisar…

Posts pagination

1 … 120 121 122 … 141

Kada A Ba Ku Labari

Labarai Wasanni

Arsenal ta casa Sunderland

September 12, 2026 Bashar Muhammad Dange
Duniya Labarai

Mutane biyu sun jikkata a harin Houthi kan yankin Jazan na Saudiyya

September 12, 2026 Bilyaminu Bello
Addini Labarai Manyan Labarai Najeriya

Masu gina zaman lafiya: mata 45 ne suka karɓi horo a kasuwar Magani

September 12, 2026 Muhammad Aliyu Mustapha
Labarai Manyan Labarai Najeriya Tsaro

‘Yan bindiga sun kashe makiyaya uku da shanu 50 a sabon harin Jihar Filato

September 12, 2026 Muhammad Bashir
Your browser does not support the audio element. LIVE

Blueprint Radio

Manhajar Rayuwa

Proudly powered by WordPress | Theme: Newsup by Themeansar.