Skip to content
  • Sun. Sep 13th, 2026

Blueprint Radio

Manhajar Rayuwa

  • Labarai
  • Najeriya
  • Saurara Kai-Tsaye
  • Shirye-Shirye
  • Nishadi
  • Duniya
  • Wasanni

Sabuwar wallafa

Masu gina zaman lafiya: mata 45 ne suka karɓi horo a kasuwar Magani ‘Yan bindiga sun kashe makiyaya uku da shanu 50 a sabon harin Jihar Filato Tsohon Shugaban Jam’iyyar PDP na Kasa, Bamanga Tukur, ya rasu. ‘Yansanda sun bayyana neman ma’aikaciyar rediyo ba bisa ka’ida ba Mutum 2 Sun Mutu sanadiyar Mashako a Babban Birnin Tarayya (FCT)
Labarai Manyan Labarai Najeriya Ra'ayi Tsaro

Dalilin da ya sa Najeriya ta kasa shawo kan Ta’addanci — Moghalu

June 9, 2026 Bilyaminu Bello

Tsohon Mataimakin Gwamnan Babban Bankin Najeriya (CBN) Kingsley Moghalu, ya danganta gwagwarmayar kwatar kai da Najeriya ke ciki daga ta’addanci…

Labarai Manyan Labarai Najeriya Ra'ayi Sharhi Wasanni

FIFA ta magantu kan hana alkalin wasa daga Afirka shiga Amurka

June 9, 2026 Muhammad Bashir

Hukumar Kwallon Kafa ta duniya FIFA, ta magantu game da hana Alkalin wasa Omar Abdulkadir Artan, shiga Amurka. Cikin wata…

Labarai Manyan Labarai Najeriya Tsokaci

Kyamar baki: Najeriya na iya daukar fansa kan Afirka ta Kudu

June 9, 2026 Muhammad Bashir

Ministar Harkokin Wajen Najeriya, Ambasada Bianca Ojukwu, ta bayyana bacin ran ta, dangane da yadda hukumomin Afirka ta Kudu ke…

Duniya Ilimi Labarai Lafiya Najeriya

Abinci Mara tsafta na haddasa mutuwar Dubban Jama’a – Gwamnatin Tarayya

June 9, 2026 Bilyaminu Bello

Karamin Ministan Kiwon Lafiya da Jin daɗin Jama’a, Dakta Iziaq Adekunle Salako, ya bayyana cewa ’yan Najeriya miliyan 50 ke…

Labarai Najeriya Tsaro

Yaƙi da Ta’addanci na Al’umma ne ba Jami’an tsaro kaɗai ba – Tinubu

June 9, 2026 Bilyaminu Bello

Shugaban Ƙasa Bola Tinubu ya yaba wa jami’an tsaron Najeriya bisa Jarumta da sadaukarwar da suke nuna wa a yaƙi…

Labarai Manyan Labarai Nishaɗi Sharhi Siyasa

Tinubu ya rantsar da sabbin Ministoci

June 9, 2026 Muhammad Bashir

Shugaba Bola Ahmed Tinubu, ya rantsar da sabon Ministan Lantarki Mista Joseph Tegbe, da kuma Karamin Ministan Harkokin Waje Sola…

Labarai Manyan Labarai Najeriya Wasanni

Wani Matashi ya mutu yayin Atisayen kwallo a Filato

June 9, 2026 Muhammad Bashir

Wani matashi da aka bayyana sunan shi da Salisu Muhammed ya rasu bayan ya fadi a lokacin Atisayen Kwallon Kafa…

Duniya Labarai

Jirgin Yakin Amurka ya fadi a kusa da mashigar Hormuz

June 9, 2026 Bilyaminu Bello

Faɗuwar Jirgin na zuwa ne yayin da ake tsaka da musayar wuta tsakanin Iran da Isra’ila, lamarin da ke barazana…

Labarai Manyan Labarai Najeriya Tsaro

An harbe wani Mutum a Abuja

June 9, 2026 Muhammad Bashir

Wasu da ake zargin masu garkuwa da mutane ne sun kai hari, wani yanki na Babban Birnin Tarayya, Abuja, ranar…

Labarai Manyan Labarai Wasanni

Florentino Pérez ya sake lashe zaben shugaban Real Madrid

June 9, 2026 Muhammad Bashir

Kungiyar kwallon kafa ta Real Madrid ta sanar da cewa Florentino Pérez ya sake lashe zaben shugabancin kungiyar, inda zai…

Posts pagination

1 … 119 120 121 … 141

Kada A Ba Ku Labari

Labarai Wasanni

Arsenal ta casa Sunderland

September 12, 2026 Bashar Muhammad Dange
Duniya Labarai

Mutane biyu sun jikkata a harin Houthi kan yankin Jazan na Saudiyya

September 12, 2026 Bilyaminu Bello
Addini Labarai Manyan Labarai Najeriya

Masu gina zaman lafiya: mata 45 ne suka karɓi horo a kasuwar Magani

September 12, 2026 Muhammad Aliyu Mustapha
Labarai Manyan Labarai Najeriya Tsaro

‘Yan bindiga sun kashe makiyaya uku da shanu 50 a sabon harin Jihar Filato

September 12, 2026 Muhammad Bashir
Your browser does not support the audio element. LIVE

Blueprint Radio

Manhajar Rayuwa

Proudly powered by WordPress | Theme: Newsup by Themeansar.