Skip to content
  • Sat. Oct 31st, 2026

Blueprint Radio

Manhajar Rayuwa

  • Labarai
  • Najeriya
  • Saurara Kai-Tsaye
  • Shirye-Shirye
  • Nishadi
  • Duniya
  • Wasanni

Sabuwar wallafa

Tinubu zai ƙaddamar da tallafin jari ga ƙananan ’yan kasuwa 250,000 na tsawon shekara ɗaya NDLEA ta ce babu kuɗin da za a biya wajen gwajin ƙwayoyi ga sabbin ma’aikatan hukumomin tsaro Sowore ya zargi DSS da taimaka wa ’yan daba wajen kai musu hari a Ekiti ADC ta ce Tinubu bai nuna aikin da ya yi da bashin da ya karɓo ba, sai hasken rana a Aso Rock ADC ta zargi INEC da gazawa wajen shirya zaɓen 2027
Duniya Labarai Sadarwa

Ambaliya: Ghana na asarar Dala Miliyan 200 duk shekara -GMet

June 5, 2026 Bilyaminu Bello

Hukumar Kula da Yanayi ta Ghana (GMet) ta bayyana cewa kasar na asarar kusan Dala miliyan 200 a kowace shekara…

Duniya Labarai

Karancin ruwa yayi ajalin mutane 49 a Hamada dake Jamhuriyar Nijar

June 5, 2026 Bilyaminu Bello

Kimanin mutane 49 sun rasu a cikin hamadar Sahara dake iyakar Nijar da Mali da Aljeriya dake da tazarar km…

Tsaro

Dokar samar da ‘Yan Sandan Jiha ta kusa kammala- Gbajabiamila

June 5, 2026 Muhammad Bashir

Burin samar da ‘yan sandan jiha a Najeriya na kara kusantowa, biyo bayan ci gaba da aka samu wajen samar…

Labarai Najeriya Tsaro

Abuja: ‘Yan bindiga sun hallaka ‘Dan Banga

June 5, 2026 Muhammad Bashir

Mahara dauke da makamai sun sace mutum hudu tare da kashe dan banga daya a wani hari da suka kai…

Manyan Labarai Najeriya Siyasa

2027: A barwa Mata Kujerar Mataimakan Gwamna a Jihohi 36

June 5, 2026 Muhammad Bashir

Gamayyar kungiyoyin kare ‘yancin mata sun bukaci jam’iyyu su barwa Mata matsayin mataimakan gwamna a jihohi 36, a gwamnati mai…

Labarai Najeriya Tsaro

Zanga-Zanga-An kafa shingayen tsaro a Abuja

June 4, 2026 Garzali Yakubu

Masu Zanga Zangar, da suka yiwa take da “Free Our Children” ta haifar da tsaiko a wasu manyan titunan Birnin…

Duniya

Trump ya soki ‘Yan Majalisar Wakilan Amurka

June 4, 2026 Muhammad Bashir

A ranar Alhamis, Shugaba Donald Trump ya caccaki kuri’ar da aka kada a majalisar wakilan Amurka da ke neman bayar…

Labarai Najeriya Tsaro

Babu abinda ya faru a Makarantar Gbagalape-CP Ahmed

June 4, 2026 Garzali Yakubu

Kwamsshinan ’Yan Sandan Babban Birnin Tarayya Abuja CP Ahmed Muhammad Sanusi ya karyata rahoton cewa an yi garkuwa da mutane…

Labarai Tsaro

Dakarun OPHK sun ceto waɗanda aka yi garkuwa da su a Maiduguri

June 4, 2026 Bilyaminu Bello

Hedkwatar Rundunar Haɗin Gwiwa ta Arewa Maso Gabas, wadda ake yiwa lakabi da Operation Hadin Kai (OPHK), a ƙarƙashin Operation…

Labarai Tsaro

An sace dalibai sama da 600 a Najeriya a shekara uku

June 4, 2026 Muhammad Bashir

An yi garkuwa da akalla dalibai da malamai 603 a makarantu a Najeriya tsakanin watan Maris din 2024 zuwa Mayu…

Posts pagination

1 … 186 187 188 … 204

Kada A Ba Ku Labari

Duniya Labarai Lafiya

WHO ta bayyana sunayen mutum bakwai da ke neman shugabancinta

October 31, 2026 Bashar Muhammad Dange
Kasuwanci Labarai Manyan Labarai Najeriya

Tinubu zai ƙaddamar da tallafin jari ga ƙananan ’yan kasuwa 250,000 na tsawon shekara ɗaya

October 31, 2026 Bashar Muhammad Dange
Labarai Manyan Labarai Najeriya Tsaro

NDLEA ta ce babu kuɗin da za a biya wajen gwajin ƙwayoyi ga sabbin ma’aikatan hukumomin tsaro

October 30, 2026 Bashar Muhammad Dange
Labarai Manyan Labarai Najeriya Tsaro

Sowore ya zargi DSS da taimaka wa ’yan daba wajen kai musu hari a Ekiti

October 30, 2026 Bashar Muhammad Dange
Your browser does not support the audio element. LIVE

Blueprint Radio

Manhajar Rayuwa

Proudly powered by WordPress | Theme: Newsup by Themeansar.