Gwamnatin Chadi ce ta ƙaddamar da shirin a karon farko, bisa la’akari da muhimmancin tsaftar muhalli wajen inganta lafiyar jama’a da kyautata yanayin rayuwarsu.
- Kwankwaso ya ce saƙon fatan alheri na NDC na samun karɓuwa a Arewa maso Gabas
- An ceto wasu 24 bayan kifewar jirgin ruwa a Bayelsa
Jami’an tsaro ne suka jagoranci fara aikin, inda suka fito tun a ranar farko domin shiga cikin ayyukan tsaftace muhallin da aka shirya gudanarwa a kai a kai.
An tsara ci gaba da wannan shiri ne domin ƙarfafa al’adar tsafta da wayar da kan jama’a kan muhimmancin kula da muhalli a birnin N’Djamena.