Shugaban kasa Tinubu zai gudanar da jawabin Kai tsaye kan ranar dimukuradiyya

Shugaban Kasa Bola Ahmed Tinubu zai gudanar da jawabi Kai tsaye ga al’ummar Najeriya ranar Juma’a 12 ga watan yuni domin murnar zagayo war ranar Dimukuradiyya.

A wata sanarwa, da mai magana da yawun shugaba Tinubun kan yada labarai, Bayo Onanuga ya fitar yace jawabin zai gudana ne Kai tsaye ta gidan Talbijin na kasa ta NTA da gidan Rediyon Najeriya da karfe 7:00na safe.

Sanarwar, takara da cewa dukkan gidajen Talbijin da Rediyo da su hada da gidan Tibin NTA da gidan Rediyon Najeriya domin Watsa ja wabin Kai tsaye.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *