An bayyana sunayen ‘yan takar kyautar Ballon d’Or ta 2026 inda ake lissafa kwanakin zuwa bikin ba da kyautar da za a gudanar a wata mai zuwa.
Ɗan wasan PSG, Ousmane Dembele, shi ne wanda ke riƙe da kyautar a halin yanzu, bayan da ya doke ɗan wasan gaba na Spaniya da Barcelona Lamine Yamal a shekarar da ta gabata.
Hukumar da ke shirya bayar da kyautar ta ƙasar Faransa ita ta sanar da sunayen ‘yan takarar a shafinta na X a ranar Talata.
-
FIFA ta dakatar da zeɓen NFF
-
Spaniya ta lallasa Najeriya a wasansu na farko na Gasar Cin Kofin Duniya
-
UEFA za ta girmama waɗanda ambaliyar ruwa ta kashe a Nepal kafin wasanni
‘Yan wasa 30 za su kasance a kowane fanni na maza da mata kafin a gudanar da zaɓe, domin tantance gwarzon ɗan wasan duniya na shekara.
Bikin bayar da kyautar zai gudana ne a birnin Landan a ranar Litinin, 26 ga watan Oktobar 2026.
Ga cikakken jerin sunayen kowane bangare a ƙasa:
Kocin Maza na shekara
- Mikel Arteta — Arsenal
- Luis de la Fuente — Kungiyar Spain
- Unai Emery — Aston VillaV
- incent Kompany — Bayern Munich
- Luis Enrique — Paris Saint-Germain
Kocin Mata na shekara
- Jonatan Giráldez — OL Lyonnes
- Andrée Jeglertz — Manchester City Women
- Nils Nielsen — Kungiyar Japan
- Pere Romeu — FC Barcelona
- FemeniElena Sadiku — Celtic FC Women/BK Häcken
Ƙungiyar Maza ta shekara
- Arsenal
- Bayern Munich
- Bodø/Glimt
- Flamengo
- Paris Saint-Germain
Ƙungiyar Mata ta shekara
- FC Barcelona
- Bayern Munich
- Club América
- Manchester City
- OL Lyonnes
Mai tsaron raga na Mata na shekara
- Ann-Katrin Berger — Gotham FC/Ingila
- Cata Coll — FC Barcelona Femeni/Spain
- Hannah Hampton — Chelsea FC/Ingila
- Lorena — Kansas City Current/Brazil
- Ayaka Yamashita — Manchester City Women
Mai tsaron raga na Maza na shekara
- Yassine Bounou — Al-Hilal/Morocco
- Thibaut Courtois — Real Madrid/Belgium
- Joan García — FC Barcelona/Spain
- Gregor Kobel — Borussia Dortmund/Switzerland
- Emiliano Martínez – Aston Villa, Chelsea/Argentina
- Edouard Mendy — Al-Ahli/Senegal
- David Raya – Arsenal/Spain
- Matvey Safonov — Paris Saint-Germain/Russia
- Unai Simón — Athletic Bilbao/Spain
- Vozinha (Josimar Dias) — GD Chaves, Colo-Colo/Cape Verde