An ceto ɗaliban Oyo bayan shafe watanni biyu a hannun masu garkuwa
Fadar Shugaban Ƙasa ta bayyana cewa jami’an tsaro sun ceto ɗaliban makarantar Freedom da malamansu da aka sace a Jihar…
Manhajar Rayuwa
Fadar Shugaban Ƙasa ta bayyana cewa jami’an tsaro sun ceto ɗaliban makarantar Freedom da malamansu da aka sace a Jihar…
Arthur Fery na Birtaniya ya sha kaye a hannun Alexander Zverev na Jamus, a wasan kusa da na ƙarshe, lamarin…
Rundunar Sojin Ƙasa ta Najeriya da Hukumar Ba da Agajin Gaggawa ta Ƙasa (NEMA) sun ƙara ƙarfafa haɗin gwiwarsu domin…
Ministocin tsaron kasashen Nijar Mali da Burkina Faso na tattaunawa a Ouagadougou game da ayyukan rundunar hadin guiwar AES Isra’ila…
Manchester City ta kammala sanya hannu kan sayan Pierce Charles daga Ƙungiyar Sheffield Wednesday. Ɗan wasan mai tsaron raga na…
Kocin Moroko Mohamed Ouahbi ya yi alkawarin cewa tawagarsa za ta dawo da ƙarfi bayan ficewarsu daga wasan kwata fainal…
Rundunar ‘Yan Sandan Babban Birnin Tarayya (FCT) ta sanar da ceto mutane huɗu da aka yi garkuwa da su a…
Gwamnan Jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, ya ƙaddamar da kwamitin mutum 17 da zai tsara sabon kundin manufofin yaƙin neman…
Dakarun Rundunar Haɗin Gwiwa ta Arewa maso Gabas, Operation HADIN KAI (OPHK), sun daƙile wasu hare-haren kutse da mayaƙan ƙungiyar…
Isra’ila ta bai wa Amurka bayanan sirri da ke nuna cewa akwai wani zargin sabon shiri daga Iran na kashe…