Ministocin tsaron kasashen Nijar Mali da Burkina Faso na tattaunawa a Ouagadougou game da ayyukan rundunar hadin guiwar AES

Shafin jaridar Fitilar Nija rya ruwaito cewa Janar Salifou Mody da janar Célestin Simpore da Oumar Diarra sun yi amfani da wannan dama domin daukan umurni daga shugaban rikon kungiyar AES Keftin Ibrahim Traoré dangane da Yaki da ta’addanci a yankin Sahel

A yanzu haka Kasashen 3 na gudanar da samamen hadin guiwa a arewacin Mali inda ‘yan ta’adda da ‘yan aware suka yi yunkurin kwace iko da wasu garuruwa.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *