Rukunin farko na dakarun wanzar da zaman lafiya sun isa Guinea-Bissau – NAF
Rundunar Sojin Saman Najeriya (NAF) ta yi jigilar rukunin farko na dakarun Najeriya da za su shiga aikin wanzar da…
Manhajar Rayuwa
Rundunar Sojin Saman Najeriya (NAF) ta yi jigilar rukunin farko na dakarun Najeriya da za su shiga aikin wanzar da…
Mai Bai wa Shugaban Ƙasa Shawara Kan Harkokin Tsaro (NSA), Nuhu Ribadu, ya buƙaci sabbin jami’an masu gadin dazuka da…
Gwamnatin Jihar Jigawa ta ware Naira biliyan 13 wajen aiwatar da manyan ayyukan magance zaizayar ƙasa domin kare al’ummomin da…
Rundunar ‘Yan Sandan Najeriya ta tura Kwamishinan ‘Yan Sanda Samuel Erale Etaifo zuwa jihar Osun domin jagorantar tsare-tsaren tsaro gabanin…
Sarkin Kano, Muhammadu Sanusi na II, ya bayyana cewa tattalin arzikin Najeriya ya farfaɗo daga matsanancin haɗarin durƙushewa gaba ɗaya,…
Babbar Alkalin Najeriya (CJN), Justice Kudirat Kekere-Ekun, ta haramta yin amfani da kalmar ‘Barrister’ a matsayin lakabi kafin sunan lauya…
Kwamitin Zaɓe na Hukumar Ƙwallon Ƙafa ta NFF, ya fitar da tsarin gudanar da zaɓen Kwamitin Zartarwa na NFF na…
Rundunar ‘yan sandan jihar Kano ta ce ta samu nasarar ceto wani yaro mai suna Ubaiyu Muhammad Sammani, mai shekaru…
Babban Hafsan Sojin Ƙasa (COAS), Laftanar Janar Waidi Shaibu, ya sake jaddada aniyar Sojojin Najeriya na ci gaba da ƙarfafa…
Rundunar ‘yan sandan jihar Sokoto ta ce jami’anta sun dakile wani harin ‘yan bindiga tare da kwato tumaki 43 da…