Kada ku jira umarni kafin ku harbi ‘yan ta’adda, Janar Christopher
Ministan Tsaro, Janar Christopher Musa (mai ritaya), a ranar Laraba, ya yi gargaɗi ga jami’an tsaro da aka tura don…
Manhajar Rayuwa
Ministan Tsaro, Janar Christopher Musa (mai ritaya), a ranar Laraba, ya yi gargaɗi ga jami’an tsaro da aka tura don…
Babban Daraktan Hukumar Asusun Bunƙasa Kayayyakin Iskar Gas ta Tsakiya da Ƙasa (MDGIF), Oluwole Adama, ya jaddada muhimmancin bunƙasa kasuwar…
Sarkin Musulmi, Alhaji Muhammadu Sa’ad Abubakar lII, ya yi kira ga masu ruwa da tsaki a yankin Arewacin kasar nan…
Hukumar Wayar da Kai ta Ƙasa (NOA) ta ce za ta yi aiki kafaɗa da kafaɗa da Hukumar NIMC domin…
Ƙungiyar Gwamnonin Jihohin Arewa (NSGF) ta ƙaddamar da asusun amintattu na tsaron Arewacin Najeriya (NNSTF). Ƙungiyar ta naɗa tsohon Ministan…
Hukumar Raba Shaidar Zama Ɗan Ƙasa (NIMC) ta ce ta fara shirin zagayawa dukkan mazaɓu 8,809 na ƙasar domin yi…
Gwamnatin Tarayya ta ce ta na ƙara ƙaimi wajen tabbatar da yi wa dukkan ‘yan Najeriya rajistar shaidar zama ɗan…
Hukumar Leken Asirin ta Najeriya (DIA) ta bai wa Jakadun da Wakilai a fannin Tsaro daga ƙasashen Birtaniya, Japan, Italiya,…
Majalisar Wakilai ta yi fatali da ƙudurin neman a gayyaci Shugaba Bola Ahmed Tinubu domin ya yi bayani kan zargin…
Babban Bankin Najeriya (CBN) ya bayyana cewa takardar kuɗin Naira 100 ta yau da kullum na ci gaba da kasancewa…