Hukumar Raba Shaidar Zama Ɗan Ƙasa  (NIMC) ta ce ta fara shirin zagayawa dukkan mazaɓu 8,809 na ƙasar domin yi wa ‘yan Najeriya rajistar Lambar Shaidar Zama Ɗan Ƙasa (NIN).

Darakta Janar ta hukumar, Dakta Abisoye Coker-Odusote, ta ce an fara shirin ne bisa umarnin Shugaba Bola Tinubu don tabbatar da cewa babu wani ɗan Najeriya da za a bari a baya wajen cin gajiyar shirye-shiryen gwamnati.

Ta ce shirin zai shafi mata da yara da masu buƙata ta musamman da mazauna karkara da’yan gudun hijira da baƙi masu izinin zama da kuma ‘yan Najeriya mazauna ƙasashen waje.

Ta kuma ce sabuwar dokar NIMC ta 2026 za ta ƙarfafa kariyar bayanan jama’a da tsaro ta intanet da kuma yaƙi da damfara ta hanyar amfani da bayanan sirri.

By Bashar Muhammad Dange

Bashar Muhammad is a Nigerian multimedia journalist, broadcaster, producer, and media professional with years of experience in radio broadcasting, reporting, and content creation. He holds a B.Sc. in Mass Communication from Ahmadu Bello University, Zaria, and a Diploma in Mass Communication from The Polytechnic of Sokoto. Throughout his career, Bashar has produced and presented programmes on current affairs, agriculture, health, education, and community development. He has worked with leading media organizations including Garkuwa FM 95.5 Sokoto, Trimming Radio 96.5 FM Goronyo, Giantability Media Network, and ABU Samaru FM. As a journalist and presenter, he has conducted interviews, reported on social and developmental issues, and amplified the voices of underserved communities. Beyond broadcasting, Bashar has demonstrated leadership in media management, programme development, and team coordination. He has received several awards and recognitions for his contributions to journalism, Hausa language development, and community service. His expertise includes radio production, news reporting, sound editing, investigative journalism, media analysis, and public presentation. Driven by a passion for impactful storytelling and public service, Bashar Muhammad continues to use journalism and media platforms to inform, educate, and empower communities across Nigeria.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *