Tinubu ga Gwamnoni: Ku daina gina gadoji inda ba a buƙatar su
Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya gwamnonin jihohi da su daina gina gadoji (flyovers) a wuraren da ba a buƙatarsu, maimakon…
Manhajar Rayuwa
Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya gwamnonin jihohi da su daina gina gadoji (flyovers) a wuraren da ba a buƙatarsu, maimakon…
Shugabar Ma’aikatan Gwamnatin Tarayya (HoS), Misis Didi Esther Walson-Jack, a jiya ta shaida wa Kwamitin Wucin Gadi na Majalisar Wakilai…
Yayin da yake karɓar Manyan Jagororin Cocin Katolika Ta Najeriya a fadar Shugaban Kasa dake Abuja, Shugaba Bola Ahmed Tinubu…
Manyan jami’an Amurka na ganin cewa ƙarin hare-haren soji ba lallai ne su tilasta wa Iran komawa teburin sulhu ba.…
Ƙungiyar Raya Tattalin Arzikin Ƙasashen Yammacin Afirka (ECOWAS) ta bayyana shirin ƙaddamar da kuɗi na bai ɗaya na yankin mai…
Kamfanin Tace Man Fetur na Dangote ya koma sayar da Man Fetur (PMS) a kudin Naira, inda ya kawo karshen…
Ƙungiyar Dillalan Man Fetur ta Ƙasa (IPMAN) ta ce shigo da fetur daga ƙasashen waje na ƙara tsadar mai da…
Gwamnatin Tarayya ta kafa Majalisar Kula da Harkokin Kuɗaɗen Dijital domin haɗa kai tsakanin hukumomin da ke sa ido kan…
Shugaba Bola Tinubu ya bai wa sabuwar Majalisar Kula da Harkokin Kuɗaɗen Dijital wa’adin kwanaki 30 domin ta samar da…
Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya rattaba hannu kan Dokar Zartarwa ta Shugaban Ƙasa kan Daidaita Harkokin Kuɗaɗen Dijital ta shekarar…