City ta sayi mai tsaron raga Charles
Manchester City ta kammala sanya hannu kan sayan Pierce Charles daga Ƙungiyar Sheffield Wednesday. Ɗan wasan mai tsaron raga na…
Manhajar Rayuwa
Manchester City ta kammala sanya hannu kan sayan Pierce Charles daga Ƙungiyar Sheffield Wednesday. Ɗan wasan mai tsaron raga na…
Kocin Moroko Mohamed Ouahbi ya yi alkawarin cewa tawagarsa za ta dawo da ƙarfi bayan ficewarsu daga wasan kwata fainal…
Isra’ila ta bai wa Amurka bayanan sirri da ke nuna cewa akwai wani zargin sabon shiri daga Iran na kashe…
Kotun Tsarin Mulkin ƙasar Senegal ta yi watsi da wata doka da aka gabatar wadda ke neman takaita ikon shugaban…
Kylian Mbappe ya dawo cikin nishaɗi bayan ya ɓarar da bugun fenareti, inda ya zura ƙwallo mai ban sha’awa kuma…
Manchester United ta cimma yarjejeniya da Chelsea don sayen ɗan wasan tsakiya na Chelsea kuma ɗan asalin ƙasar Brazil, Andrey…
Kyaftin ɗin Newcastle Bruno Guimaraes ya sanar da ƙungiyar cewa yana son komawa Arsenal da taka leda. Sai dai Newcastle…
Wata mata mai shekara 27 daga ƙasar Canada mai suna Carolina Moreno ta ba da labarin yadda ta haifi ɗanta…
Shugaban Amurka Donald Trump ya zargi Iran da ɗaukar tsawon lokaci suna sauya ma’anar abubuwan da aka cimma a yarjejeniyar…
Argentina ta samu nasarar kai wa ga matakin kwata fainal, bayan ta doke takwararta ta Masar da ci 3-2. A…