Tsaro: Najeriya da Jordan sun Sanya hannu
Najeriya da Masarautar Jordan ta Hashemite sun sanya hannu kan Yarjejeniyar Fahimtar Juna (MoU) domin ƙarfafa haɗin gwiwa a fannin…
Manhajar Rayuwa
Najeriya da Masarautar Jordan ta Hashemite sun sanya hannu kan Yarjejeniyar Fahimtar Juna (MoU) domin ƙarfafa haɗin gwiwa a fannin…
Zakarun duniya Ajantina sun ci gaba da rike matsayinsu na daya a sabon jadawalin Hukumar Kwallon Kafa ta Duniya (FIFA),…
Mexico ta bude gasar cin kofin kwallon kafa ta duniya ta 2026 da kafar dama bayan doke Afirka ta Kudu…
Ministan tsaron Birtaniya, John Healey, ya yi murabus daga mukaminsa, inda ya zargi Firaminista Keir Starmer da Ma’aikatar Kudi da…
A kalla Mutane 34 suka rasa rayukansu a watan Mayun 2026 sakamakon hatsarin mota a Jamhuriyar Nijar, yayin da mutane…
Ƙungiyar Kwadago ta Duniya ILO, ta yaba wa Ministocin Kwadago da Ayyuka na ƙasashen masu karfin tattalin arziki (G7). Babban…
Kasar Iran ta sanar da sake rufe mashigin Hormuz gaba daya. Iran, ta bayyana hakan ne a cikin wata sanarwa…
Majalisar Wakilai za ta kada kuri’a kan wasu muhimman kudurorin gyaran kundin tsarin mulkin ƙasa, ciki har da na kafa…
Kungiyar kare haqqin Dan Adam ta (Human Rights Watch) ta zargi sojojin Rwanda da kungiyar M23 da aikata manyan laifukan…
Sakataren Yaki na Amurka Pete Hegseth, ya yi gargadi cewa Cuba na iya fadawa rikici da Amurka idan ta nemi…