Gwamnatin Tarayya ta ƙaddamar da shirin rabon silinda na iskar gas (LPG) kyauta ga gidaje a jihar Bayelsa, a wani mataki na ƙara bunƙasa amfani da makamashi mai tsafta a faɗin ƙasar.
An fara shirin ne a Yenagoa, babban birnin jihar, inda aka raba silinda ga mazauna ƙananan hukumomin jihar guda takwas, ƙarƙashin shirin Decade of Gas
Ka amfani da LPG a matsayin makamashin girki mai tsafta, tare da rage dogaro da hanyoyin girki da ke iya cutar da lafiya da muhalli.
- ‘Yan sanda sun dakile harin ‘yan bindiga jihar sokoto
- Remi Tinubu ga Saudiyya: Ku taimaka don tsara Ilimin Almajirai da yaran da ba sa zuwa makaranta
Yarjejeniyar na da nufin samar da tsarin haɗin gwiwa wajen tsara gudanarwa da kuma ci gaba da inganta ilimi a fannin gudanar da ayyukan Hajji da Umrah.
A karkashin haɗin gwiwar, ɓangarorin biyu za su haɗa kai wajen tsara manhajar karatu da duba ta lokaci-lokaci, tare da gudanar da kwasa-kwasan
Ya ce shirin zai taimaka wajen faɗaɗa damar samun makamashi da inganta lafiyar jama’a da kare muhalli da kuma ƙara ingancin rayuwar ‘yan Najeriya.
Shugaban Hukumar Kula da Harkokin Man Fetur ta Ƙasa (NMDPRA), Mallam Rabiu Abdullahi Umar, ya tabbatar da cewa hukumar za ta ci gaba da haɗin gwiwa da ma’aikatar man fetur da gwamnatocin jihohi da masu ruwa da tsaki domin tabbatar da iskar gas ta LPG ta samu sauƙin samu kuma ta kasance mai araha ga jama’a.
Ya ce shigar da Bayelsa cikin shirin wani muhimmin mataki ne wajen faɗaɗa amfani da makamashi mai tsafta a yankin Neja Delta da sauran sassan Najeriya.U