Skip to content
  • Tue. Sep 15th, 2026

Blueprint Radio

Manhajar Rayuwa

  • Labarai
  • Najeriya
  • Saurara Kai-Tsaye
  • Shirye-Shirye
  • Nishadi
  • Duniya
  • Wasanni

Sabuwar wallafa

Ban taɓa ɗaukar nauyin ta’addanci da garkuwa da mutane ba–Sanata Buba Rikicin Hormuz: Farashin litar man fetur ya kai 1,430 a Abuja Kashim Shettima ya jaddada aniyar Nijeriya ta gudanar da aiki da WTO Najeriya da Benin sun ƙarfafa harkokin kasuwanci Masu gina zaman lafiya: mata 45 ne suka karɓi horo a kasuwar Magani
Duniya Labarai Wasanni

Barcelona ta shirya sayan Gabriel Jesus daga Arsenal

August 30, 2026 Muhammad Bashir

Ƙungiyar Barcelona ya cimma yarjejeniya da Arsenal kan sayan dan wasan gaba na Brazil, Gabriel Jesus, a cewar rahoto. Masanin…

Labarai Najeriya

Gobara ta laƙume kayayyakin miliyoi nairori a kasuwar Jabi dake Abuja

August 30, 2026 Muhammad Bashir

Gobara ta ƙona shaguna da kayayyaki masu darajar miliyoyin naira a kasuwar sayar da kayan gini a Eda Plaza, da…

Labarai Manyan Labarai Najeriya

Shugaba Tinubu ya fara hutun makonni uku, ya tashi zuwa Turai

August 30, 2026 Muhammad Bashir

Shugaba Bola Tinubu ya fara hutu na makonni uku da ya saba yi na shekara-shekara. Wannan na ɗauke ne cikin…

Labarai Manyan Labarai Najeriya Tsaro

Dakarun soji sun hallaka wani ɗan ta’adda, sun ƙwato bindigogi a Jihar Filato

August 30, 2026 Muhammad Bashir

A ranar Asabar, 29 ga watan Augustan 2026 dakarun sojin (Rundunar Oeperation Enduring Peace) sun hallaka wani wanda ake zargin…

Labarai Najeriya

Soji sun dakile harin ’yan ta’adda a Kukawa, sun hallaka 25

August 30, 2026 Bilyaminu Bello

Dakarun Operation Hadin Kai sun dakile wani harin ’yan ta’adda da aka kai wa sansanin sojoji a garin Kukawa na…

Duniya Labarai Tsaro

An kashe mutum 96 a Saudiyya tsakanin watan Janairu zuwa Yuni, ciki har da ɗan Najeriya

August 29, 2026 Muhammad Bashir

Masarautar Saudiyya ta kashe mutum 96 tsakanin 1 ga watan Janairu zuwa 22 ga watan Yunin 2026, inda 61 daga…

Labarai Wasanni

Newcastle ta yi wa Tottenham kaca-kaca a gida

August 29, 2026 Bashar Muhammad Dange

Newcastle United ta yi wa Tottenham Hotspur dukan kawo wuƙa 2–0 a gidanta, inda ta samu nasararta ta farko a…

Labarai Najeriya Wasanni

Za a buɗe sansanin horar da ’yan wasan Flamingos a ranar Lahadi a Abuja

August 29, 2026 Muhammad Bashir

Za a buɗe sansanin tawagar ‘yan matan Najeriya masu shekaru ƙasa da 17, wato Flamingos, a ranar Lahadi, a Abuja,…

Labarai Wasanni

Bournemouth ta rasa maki biyu a ƙarshen wasa bayan Everton ta rama a minti na 90+1

August 29, 2026 Bashar Muhammad Dange

Bournemouth ta kasa samun maki uku a gidanta, bayan da Everton ta rama ƙwallon da ta zura mata a minti…

Labarai Najeriya Wasanni

Ko wa za ta lashe Gasar NPFL ta bana 2026/27 ?

August 29, 2026 Muhammad Bashir

A yayin da aka fara Gasar Ƙwararrun Ƙwallon Ƙafa ta Firimiyar Najeriya, (NPFL) a ranar Jumma’a, 28 ga watan Agustan…

Posts pagination

1 … 18 19 20 … 143

Kada A Ba Ku Labari

Kasuwanci Labarai Labarin Kasuwanci Najeriya

Dangote: Ba na son a sake kirana da attajirin Afirika

September 14, 2026 Basheer Nuhu Masa
Labarai Manyan Labarai Najeriya Siyasa Tsaro

Ban taɓa ɗaukar nauyin ta’addanci da garkuwa da mutane ba–Sanata Buba

September 14, 2026 Muhammad Aliyu Mustapha
Ko Kun San.... Labarai Najeriya Siyasa Tsokaci

Wane ne marigayi Bamanga Muhammad Tukur?

September 14, 2026 Basheer Nuhu Masa
Labarai Najeriya Tsaro

Sojoji sun kama dillalin miyagun kwayoyi, sun ceto mutum biyu a Sokoto

September 14, 2026 Bilyaminu Bello
Your browser does not support the audio element. LIVE

Blueprint Radio

Manhajar Rayuwa

Proudly powered by WordPress | Theme: Newsup by Themeansar.