Skip to content
  • Tue. Sep 15th, 2026

Blueprint Radio

Manhajar Rayuwa

  • Labarai
  • Najeriya
  • Saurara Kai-Tsaye
  • Shirye-Shirye
  • Nishadi
  • Duniya
  • Wasanni

Sabuwar wallafa

Ban taɓa ɗaukar nauyin ta’addanci da garkuwa da mutane ba–Sanata Buba Rikicin Hormuz: Farashin litar man fetur ya kai 1,430 a Abuja Kashim Shettima ya jaddada aniyar Nijeriya ta gudanar da aiki da WTO Najeriya da Benin sun ƙarfafa harkokin kasuwanci Masu gina zaman lafiya: mata 45 ne suka karɓi horo a kasuwar Magani
Labarai Wasanni

Hull City ta bai wa Coventry City mamaki a filin wasanta bayan ta ci ta 1–0

August 29, 2026 Bashar Muhammad Dange

Hull City ta samu nasara a kan Coventry City da ci 1–0, bayan da Liam Millar ya zura ƙwallon da…

Labarai Wasanni

Liverpool ta sake tashi 2–2, Forest ta hana Iraola samun nasara a Anfield

August 29, 2026 Bashar Muhammad Dange

Liverpool ta kasa samun nasararta ta farko a gasar Premier League a ƙarƙashin sabon kocinta, Andoni Iraola, bayan Nottingham Forest…

Labarai Najeriya

Mataimakin Shugaban Ƙasa Shettima ya tafi Angola don halartar taron AU

August 29, 2026 Bilyaminu Bello

Mataimakin Shugaban Ƙasa, Kashim Shettima, ya bar Abuja zuwa Luanda, Angola, domin wakiltar Shugaba Bola Ahmed Tinubu a taron musamman…

Labarai Najeriya

Sojoji sun kama masu taimaka wa ’yan ta’adda 3, sun lalata maboyarsu a Kaduna da Katsina

August 29, 2026 Bilyaminu Bello

Dakarun haɗin gwiwa na Operation FANSAN YAMMA sun samu kama mutane uku da ake zargi da taimaka wa ’yan ta’adda,…

Labarai Manyan Labarai Najeriya

Tinubu ya shigar da ƙara kotun Amurka don hana fitar da takardun zargin safarar miyagun ƙwayoyi

August 29, 2026 Muhammad Bashir

Shugaba Bola Tinubu ya shigar da ƙara a gaban kotun Amurka domin hana Ma’aikatar Shari’a ta Amurka, da Hukumar FBI…

Duniya Labarai

Sojoji na yunkurin kifar da gwamnatin sojin Nijar

August 29, 2026 Bilyaminu Bello

Ma’aikatar tsaron Jamhuriyar Nijar ta sanar cewa wasu sojoji da ke bore a sansanin sojan sama da ke birnin Yamai…

Duniya Labarai

An ji harbe-harbe a kusa da sansanin sojoji a Niamey

August 29, 2026 Bilyaminu Bello

Mazauna birnin Niamey, babban birnin Nijar, sun ce sun ji ƙarar harbe-harbe cikin dare a ranar Asabar, a kusa da…

Duniya Labarai Tsaro

‘Yan sanda sun ceto mata biyu ‘yan Colombia da aka yi garkuwa da su a Legas

August 29, 2026 Muhammad Bashir

Rundunar ‘yan sandan Najeriya ta hannun jami’anta na ofishin INTERPOL na ƙasa da ke Legas, ta ceto mata biyu ‘yan…

Labarai Najeriya

Mallakar makamai ba bisa ka’ida ba: Kotu ta yankewa wasu mutane biyu hukuncin kwanaki 250 a gidan gyaran hali

August 29, 2026 Bilyaminu Bello

Wata kotu dake Dutsen – Alhaji yankin babban birnin tarayya Abuja ta yankewa wasu mutane biyu hukuncin zaman a kwanaki…

Labarai Najeriya

Rundunar ’yan sanda ta jihar Neja ta kama mutane 6 da ake zargi da sace mutane

August 29, 2026 Bilyaminu Bello

Rundunar ’Yan Sanda ta Jihar Neja ta ce ta kama mutane shida da ake zargi da alaƙa da wata ƙungiyar…

Posts pagination

1 … 19 20 21 … 143

Kada A Ba Ku Labari

Kasuwanci Labarai Labarin Kasuwanci Najeriya

Dangote: Ba na son a sake kirana da attajirin Afirika

September 14, 2026 Basheer Nuhu Masa
Labarai Manyan Labarai Najeriya Siyasa Tsaro

Ban taɓa ɗaukar nauyin ta’addanci da garkuwa da mutane ba–Sanata Buba

September 14, 2026 Muhammad Aliyu Mustapha
Ko Kun San.... Labarai Najeriya Siyasa Tsokaci

Wane ne marigayi Bamanga Muhammad Tukur?

September 14, 2026 Basheer Nuhu Masa
Labarai Najeriya Tsaro

Sojoji sun kama dillalin miyagun kwayoyi, sun ceto mutum biyu a Sokoto

September 14, 2026 Bilyaminu Bello
Your browser does not support the audio element. LIVE

Blueprint Radio

Manhajar Rayuwa

Proudly powered by WordPress | Theme: Newsup by Themeansar.