Skip to content
  • Tue. Sep 15th, 2026

Blueprint Radio

Manhajar Rayuwa

  • Labarai
  • Najeriya
  • Saurara Kai-Tsaye
  • Shirye-Shirye
  • Nishadi
  • Duniya
  • Wasanni

Sabuwar wallafa

Ban taɓa ɗaukar nauyin ta’addanci da garkuwa da mutane ba–Sanata Buba Rikicin Hormuz: Farashin litar man fetur ya kai 1,430 a Abuja Kashim Shettima ya jaddada aniyar Nijeriya ta gudanar da aiki da WTO Najeriya da Benin sun ƙarfafa harkokin kasuwanci Masu gina zaman lafiya: mata 45 ne suka karɓi horo a kasuwar Magani
Labarai Manyan Labarai Najeriya Siyasa Tattalin Arziki

2027: Obi ya saba wa Atiku, ya goyi bayan janye tallafin mai

August 24, 2026 Muhammad Aliyu Mustapha

2027: Obi ya saba wa Atiku, ya goyi bayan janye tallafin maiDagaRilwan MuhammadLitinin, 24 ga Agusta, 2026Dan takarar shugaban kasa…

Labarai Najeriya Tsaro

Sama da ‘yan ta’adda 150 suka miƙa wuya a mako ɗaya

August 24, 2026 Bilyaminu Bello

Rundunar Haɗin Gwiwa ta Arewa maso Gabas, Operation HADIN KAI (OPHK), ta ce sama da kwamandojin ƴan ta’adda, mayaka da…

Labarai Wasanni

Chelsea ta fara kakar bana da nasara, bayan doke Fulham

August 24, 2026 Bashar Muhammad Dange

Chelsea ta fara kakar Premier League ta 2026/27 da gagarumar nasara, bayan ta doke Fulham da ci 3–2 a filin…

Labarai Najeriya Tsaro

Sojoji sun kama masu safarar makamai, sun ceto mutane shida a Zamfara

August 24, 2026 Bilyaminu Bello

Dakarun Rundunar Hadin Gwiwa ta Arewa maso Yamma, Operation FANSAN YAMMA, sun samu nasarar dakile yunkurin safarar makamai tare da…

Labarai Siyasa

Ya kamata Tinubu ya yi ta Mulkin Najeriya-Olubadan

August 24, 2026 Garzali Yakubu

Sarkin Ibadan, Oba Rasheed Ladoja, ya bayyana cewa Shugaba Bola Tinubu ya dace ya ci gaba da kasancewa a kan…

Labarai Tsaro

’Yan sanda sun tarwatsa maboyar ’yan bindiga a Kaduna

August 24, 2026 Zainab Muhammad Usman

Rundunar ’yan sandan jihar Kaduna ta ce ta ceto mutane uku da ake zargin ’yan bindiga sun yi garkuwa da…

Ilimi Labarai Najeriya

Hukumar ilimin Shari’a a Najeriya ta dakatar da wasu dalibanta tsawon shekaru 10

August 24, 2026 Garzali Yakubu

Hukumar Kula da Ilimin Shari’a ta Ƙasa (Council of Legal Education – CLE) ta dakatar da ɗaliban shari’a guda biyar…

Duniya Sharhi

Laberiya na cigaba da buɗewa baƙin da Amurka ke korowa ƙofa

August 24, 2026 Garzali Yakubu

A shekarun baya, ƙasar Laberiya, ta kasance wani waje na neman maƙoma da ‘yanci, ga baka-fatar Amurka, amma a yau,…

Ilimi Labarai Najeriya

Gwamnatin Tarayya na shirin sauya tsarin karatun aikin noma a manyan Makarantu

August 24, 2026 Garzali Yakubu

Gwamnatin Tarayya na daf da sake fasalta tsarin karatun aikin noma a kwalejojin kimiyya fasaha da a Najeriya. Ministan Ilimi,…

Labarai Najeriya Siyasa

Ana yi wa kalamai na mummunar fassara- Sheik Jingir

August 24, 2026 Basheer Nuhu Masa

Shugaban kungiyar Izalatil Bid’a Wa’ikamatis Sunnah (JIBWIS), Sheik Sani Yahaya Jingir, ya musanta zargin cewa ba ya son Kiristoci, yana…

Posts pagination

1 … 24 25 26 … 143

Kada A Ba Ku Labari

Kasuwanci Labarai Labarin Kasuwanci Najeriya

Dangote: Ba na son a sake kirana da attajirin Afirika

September 14, 2026 Basheer Nuhu Masa
Labarai Manyan Labarai Najeriya Siyasa Tsaro

Ban taɓa ɗaukar nauyin ta’addanci da garkuwa da mutane ba–Sanata Buba

September 14, 2026 Muhammad Aliyu Mustapha
Ko Kun San.... Labarai Najeriya Siyasa Tsokaci

Wane ne marigayi Bamanga Muhammad Tukur?

September 14, 2026 Basheer Nuhu Masa
Labarai Najeriya Tsaro

Sojoji sun kama dillalin miyagun kwayoyi, sun ceto mutum biyu a Sokoto

September 14, 2026 Bilyaminu Bello
Your browser does not support the audio element. LIVE

Blueprint Radio

Manhajar Rayuwa

Proudly powered by WordPress | Theme: Newsup by Themeansar.