Skip to content
  • Sun. Sep 13th, 2026

Blueprint Radio

Manhajar Rayuwa

  • Labarai
  • Najeriya
  • Saurara Kai-Tsaye
  • Shirye-Shirye
  • Nishadi
  • Duniya
  • Wasanni

Sabuwar wallafa

Rikicin Hormuz: Farashin litar man fetur ya kai 1,430 a Abuja Kashim Shettima ya jaddada aniyar Nijeriya ta gudanar da aiki da WTO Najeriya da Benin sun ƙarfafa harkokin kasuwanci Masu gina zaman lafiya: mata 45 ne suka karɓi horo a kasuwar Magani ‘Yan bindiga sun kashe makiyaya uku da shanu 50 a sabon harin Jihar Filato
Duniya Labarai

Shugabannin BRICS sun nuna damuwa kan harajin bai ɗaya na WTO

September 12, 2026 Bilyaminu Bello

Ƙungiyar BRICS bayyana matuƙar damuwa kan ƙarin harajin kwastam na bai ɗaya da wasu matakan da ba na haraji ba,…

Labarai Najeriya Wasanni

Amusan ta lashe Azurfa yayin da Najeriya ta bude Gasar Budapest

September 12, 2026 Muhammad Bashir

Tobi Amusan ta jagoranci tawagar Najeriya zuwa lashe lambar Azurfa a ranar farko ta bude Gasar Ultimate Championships ta Duniya…

Duniya Labarai

ƙungiyar BRICS ta amince da yarjejeniyar New Delhi

September 12, 2026 Bilyaminu Bello

Shugabannin ƙungiyar BRICS ta ƙasashe masu tasowa ta amince da wata yarjejeniya da aka kira da ‘New Delhi declaration’ a…

Duniya Labarai

Taron Kungiyar BRICS: Abubuwan da za a tattauna da muhimmancin su

September 12, 2026 Bilyaminu Bello

Firaministan Indiya, Narendra Modi, na karbar bakuncin taron shekara-shekara na kungiyar BRICS, wanda ya fara yau Asabar a birnin New…

Labarai Najeriya

Trump ya zargi Iran da kai hari kan bututun mai na Saudi Arabiya

September 12, 2026 Bilyaminu Bello

Ahalin yanzu, Shugaban Amurka Donald Trump ya ce mai yiwuwa Iran ce ke da alhakin harin da aka kai kan…

Duniya Labarai

Bore yayi ajalin mutane 7 a wani gidan yari a arewacin Siriya

September 12, 2026 Bilyaminu Bello

Wani boren fursunoni ya haddasa gobara a wani gidan yari da ke garin Kobani, mai yawan Kurdawa a arewacin Siriya,…

Labarai Manyan Labarai Najeriya Tsaro

‘Yansanda sun bayyana neman ma’aikaciyar rediyo ba bisa ka’ida ba

September 12, 2026 Muhammad Aliyu Mustapha

Amnesty International ta yi tir da allawadai mai karfi kan harin da ‘yan sanda dauke da makamai suka kai ta…

Duniya Labarai

Saudiyya ta rufe bututun mai na East-West bayan hare-hare

September 12, 2026 Bilyaminu Bello

Wasu jerin hare hare a bututun man Saudi Arabiya wato East-West Pipeline dake Riyadh da Madina sun tilastawa hukumomin ƙasar…

Labarai Lafiya Manyan Labarai Najeriya

Mutum 2 Sun Mutu sanadiyar Mashako a Babban Birnin Tarayya (FCT)

September 12, 2026 Muhammad Aliyu Mustapha

Hukumar Gudanarwa ta Babban Birnin Tarayya (FCTA) ta tabbatar da mutuwar mutane biyu sakamakon ɓullar cutar mashako a babban birnin…

Kasuwanci Labarai Manyan Labarai Najeriya Tattalin Arziki

An bukaci Gwamnatin Tarayya Ta  Ceto Masana’antu

September 12, 2026 Muhammad Aliyu Mustapha

An yi kiran cewa Gwamnatin Tarayya da bankunan da ke tallafa wa ci gaban masana’antu su binciki hanyoyin sake tsara…

Posts pagination

1 2 3 4 … 142

Kada A Ba Ku Labari

Duniya Labarai Najeriya

Najeriya ta nemi sake fasalin tsarin shugabancin duniya a taron BRICS

September 13, 2026 Bilyaminu Bello
Labarai Manyan Labarai Najeriya Tattalin Arziki

Rikicin Hormuz: Farashin litar man fetur ya kai 1,430 a Abuja

September 13, 2026 Muhammad Bashir
Duniya Labarai

China ta gabatar da tsare-tsare biyar don ƙarfafa haɗin gwiwar ƙasashen BRICS

September 13, 2026 Bilyaminu Bello
Labarai Najeriya

Tinubu ya isa Paris don ci gaba da hutun shekara a Turai

September 13, 2026 Bilyaminu Bello
Your browser does not support the audio element. LIVE

Blueprint Radio

Manhajar Rayuwa

Proudly powered by WordPress | Theme: Newsup by Themeansar.