Skip to content
  • Wed. Sep 16th, 2026

Blueprint Radio

Manhajar Rayuwa

  • Labarai
  • Najeriya
  • Saurara Kai-Tsaye
  • Shirye-Shirye
  • Nishadi
  • Duniya
  • Wasanni

Sabuwar wallafa

Aikin hanya: Mazauna Karu Sun Yaba Wa Tinubu Da Wike Ban taɓa ɗaukar nauyin ta’addanci da garkuwa da mutane ba–Sanata Buba Rikicin Hormuz: Farashin litar man fetur ya kai 1,430 a Abuja Kashim Shettima ya jaddada aniyar Nijeriya ta gudanar da aiki da WTO Najeriya da Benin sun ƙarfafa harkokin kasuwanci
Labarai Najeriya Tsaro

Soji sun ceto mutane 48 da aka yi garkuwa da su a Zamfara

July 26, 2026 Bilyaminu Bello

Sojojin rundunar hadin gwiwa ta Arewa maso Yamma, Operation FANSAN YAMMA (JTF NW OPFY), sun ceto mutane 48 da aka…

Labarai

Gwamnatin Katsina ta gudanar da jarrabawa ga mahaddatan Alƙur’ani

July 26, 2026 Muhammad Aliyu Mustapha

Gwamnatin Jihar Katsina ta shirya gudanar da jarrabawa ga mahaddatan Alƙur’ani mai girma a faɗin jihar Katsina domin ɗaukar nauyin…

Duniya Labarai Manyan Labarai Siyasa Tattalin Arziki

Trump ya dakatar da shirin ƙara tsananta matakan soji kan Iran

July 26, 2026 Muhammad Aliyu Mustapha

Manyan jami’an Amurka na ganin cewa ƙarin hare-haren soji ba lallai ne su tilasta wa Iran komawa teburin sulhu ba.…

Duniya Labarai Wasanni

Anthony Joshua ya tuna da abokansa da suka rasu a Najeriya bayan ya doke Kristian Prenga

July 26, 2026 Muhammad Bashir

Ɗan damben Birtaniya, Anthony Joshua, ya tuna da marigayi abokansa da suka rasu a hatsarin mota a Najeriya bayan ya…

Labarai Najeriya Wasanni

Gasar Ƙasashe Rainon Ingila ta 2026: Scotland ta doke Najeriya a wasan Kwando na Kujera

July 26, 2026 Muhammad Bashir

Tawagar mata ta Najeriya a wasan mutum uku-uku na wasan kwando na kujera ta sha kaye mai girma da ci…

Labarai Najeriya Wasanni

Super Falcons ta fitar da sabuwar rigarta mai taurari 10 kafin Gasar WAFCON ta 2026

July 25, 2026 Muhammad Bashir

Tawagar ‘yan wasan ƙwallon ƙafar mata ta Najeriya, Super Falcons, ta fitar da sabuwar rigarta gabannin fara Gasar cin Kofin…

Labarai

Abacha: A daina yaɗa ƙarya kan matattu, Al-Mustapha ga tsohon jami’in DSS

July 25, 2026 Bilyaminu Bello

Tsohon Babban Jami’in Tsaron marigayi Shugaban Mulkin Soji, Janar Sani Abacha, Manjo Hamza Al-Mustapha, ya yi watsi da ikirarin da…

Duniya Labarai

Lauyoyi sun buƙaci a saki tsohon Shugaban Nijar bayan cika shekaru uku da juyin mulki

July 25, 2026 Bilyaminu Bello

Lauyoyin da ke kare tsohon Shugaban Jamhuriyar Nijar, Mohamed Bazoum, sun yi kira da a gaggauta sakin shi, shekaru uku…

Duniya Labarai

Guterres ya yi kira ga Duniya ta taimaka wa Siriya bayan yaƙin basasa

July 25, 2026 Bilyaminu Bello

Babban Sakataren Majalisar Ɗinkin Duniya (MDD), António Guterres, ya yi kira ga ƙasashen duniya da su ƙara tallafa wa al’ummar…

Labarai Najeriya Tsaro

Sojoji sun fara aikin ceto Shugaban ƙaramar Hukumar Bunguɗu

July 25, 2026 Bilyaminu Bello

Rundunar Operation FANSAN YAMMA ta ce ta ƙara zage damtse wajen ceto Shugaban Ƙaramar Hukumar Bunguɗu ta Jihar Zamfara, Hon.…

Posts pagination

1 … 57 58 59 … 144

Kada A Ba Ku Labari

Labarai Manyan Labarai Najeriya

Aikin hanya: Mazauna Karu Sun Yaba Wa Tinubu Da Wike

September 15, 2026 Muhammad Aliyu Mustapha
Labarai Wasanni

Nairobi ta kasa Landan wajen neman karɓar baƙuncin Gasar Motsa Jiki ta Duniya

September 15, 2026 Muhammad Bashir
Labarai

Obasanjo: Da taimakon Najeriya Afirika ta Kudu ta kawo ƙarshen mulkin wariya

September 15, 2026 Zainab Muhammad Usman
Labarai Najeriya Wasanni

Sabon Kocin Senegal Patrick Vieira ya magantu

September 15, 2026 Muhammad Bashir
Your browser does not support the audio element. LIVE

Blueprint Radio

Manhajar Rayuwa

Proudly powered by WordPress | Theme: Newsup by Themeansar.