Skip to content
  • Wed. Sep 16th, 2026

Blueprint Radio

Manhajar Rayuwa

  • Labarai
  • Najeriya
  • Saurara Kai-Tsaye
  • Shirye-Shirye
  • Nishadi
  • Duniya
  • Wasanni

Sabuwar wallafa

Aikin hanya: Mazauna Karu Sun Yaba Wa Tinubu Da Wike Ban taɓa ɗaukar nauyin ta’addanci da garkuwa da mutane ba–Sanata Buba Rikicin Hormuz: Farashin litar man fetur ya kai 1,430 a Abuja Kashim Shettima ya jaddada aniyar Nijeriya ta gudanar da aiki da WTO Najeriya da Benin sun ƙarfafa harkokin kasuwanci
Labarai Najeriya Wasanni

Gwamna Sule ya bai wa Nasarawa Amazons da sauran ƙungiyoyin wasanni kyautar kuɗi da mota

July 25, 2026 Muhammad Bashir

A ranar Jumma’a, Gwamna Abdullahi Sule na Jihar Nasarawa ya karɓi baƙuncin tawagar ‘yan wasan mata ta Jihar, Nasarawa Amazons,…

Labarai

Shugaban Ƙasar Bangladesh ya yi murabus sakamakon rashin lafiya

July 25, 2026 Bilyaminu Bello

Shugaban Ƙasar Bangladesh, Mohammed Shahabuddin, ya yi murabus daga mukaminsa, yana mai bayyana cewa taɓarɓarewar lafiyarsa ta hana shi ci…

Labarai Najeriya Wasanni

Gwamnatin Tarayya ta baiwa tawagar ‘yan wasan ɗaga nauyi na masu buƙata ta musamman kyautar kuɗaɗe

July 25, 2026 Muhammad Bashir

‘Yan wasan Najeriyar da suka lashe lambobin yabo sun samu kyautar kuɗaɗe, bayan bajintar da suka nuna a wasannin motsa…

Labarai Najeriya

Ku dawo gida don inganta fannin kiwon lafiya – Tinubu

July 25, 2026 Bilyaminu Bello

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya yi kira ga likitocin Najeriya da sauran ƙwararrun ma’aikatan lafiya da ke zaune a ƙasashen…

Duniya Labarai

Trump ya gargaɗi Chana ko Rasha da kar su ba wa Iran makamai

July 25, 2026 Muhammad Aliyu Mustapha

Donald Trump ya gargadi kasashen China da Rasha cewa abubuwa za su “manta musu sosai” idan har suka bawa Iran…

Labarai

Zaɓen 2027: Kar ku baiwa ’yan Najeriya kunya– Shugaban INEC ga ma’aikata

July 25, 2026 Bilyaminu Bello

Shugaban Hukumar Zaɓe Mai Zaman Kanta ta Ƙasa (INEC), Farfesa Joash Amupitan, ya buƙaci ma’aikatan hukumar da su gudanar da…

Labarai

Ba mu bada umurnin harbe duk wanda aka gani ɗauke da bindiga ba – ‘Yan sanda

July 25, 2026 Bilyaminu Bello

Rundunar ‘Yan Sandan Najeriya (NPF) ta yi karin haske kan wani rahoto da ke yaɗuwa a kafafen sada zumunta, wanda…

Labarai Najeriya

Akwai bukatar ƙasashen Afirka su yi amfani da albarkatun ƙasarsu don samun matsayi a kasuwannin duniya – Shettima

July 25, 2026 Bilyaminu Bello

Mataimakin Shugaban Ƙasar Najeriya, Kashim Shettima, ya ce dole ne ƙasashen Afirka su karɓi haƙƙinsu na mallaka da sarrafa albarkatun…

Labarai Najeriya Tsaro

An sace Shugaban Ƙaramar Hukuma a Zamfara, an kashe jami’an tsaro huɗu

July 25, 2026 Basheer Nuhu Masa

Ana zargin wasu ‘yan bindiga da sace Shugaban Ƙaramar Hukumar Bungudu ta Jihar Zamfara, Hon. Nura Umar Bungudu, bayan sun…

Duniya Labarai

Gobarar daji na ci gaba da tashi a Turai, mutum 200,000 sun bar muhallansu

July 25, 2026 Muhammad Aliyu Mustapha

Yayin da gobarar daji ke ci gaba da lalata manyan yankuna a yammacin kasar Faran (France) da tsakiyar ƙasar Sifan…

Posts pagination

1 … 58 59 60 … 144

Kada A Ba Ku Labari

Labarai Manyan Labarai Najeriya

Aikin hanya: Mazauna Karu Sun Yaba Wa Tinubu Da Wike

September 15, 2026 Muhammad Aliyu Mustapha
Labarai Wasanni

Nairobi ta kasa Landan wajen neman karɓar baƙuncin Gasar Motsa Jiki ta Duniya

September 15, 2026 Muhammad Bashir
Labarai

Obasanjo: Da taimakon Najeriya Afirika ta Kudu ta kawo ƙarshen mulkin wariya

September 15, 2026 Zainab Muhammad Usman
Labarai Najeriya Wasanni

Sabon Kocin Senegal Patrick Vieira ya magantu

September 15, 2026 Muhammad Bashir
Your browser does not support the audio element. LIVE

Blueprint Radio

Manhajar Rayuwa

Proudly powered by WordPress | Theme: Newsup by Themeansar.