Skip to content
  • Wed. Sep 16th, 2026

Blueprint Radio

Manhajar Rayuwa

  • Labarai
  • Najeriya
  • Saurara Kai-Tsaye
  • Shirye-Shirye
  • Nishadi
  • Duniya
  • Wasanni

Sabuwar wallafa

Aikin hanya: Mazauna Karu Sun Yaba Wa Tinubu Da Wike Ban taɓa ɗaukar nauyin ta’addanci da garkuwa da mutane ba–Sanata Buba Rikicin Hormuz: Farashin litar man fetur ya kai 1,430 a Abuja Kashim Shettima ya jaddada aniyar Nijeriya ta gudanar da aiki da WTO Najeriya da Benin sun ƙarfafa harkokin kasuwanci
Duniya Labarai

Gobarar daji na ci gaba da tashi a Turai, mutum 200,000 sun bar muhallansu

July 25, 2026 Muhammad Aliyu Mustapha

Yayin da gobarar daji ke ci gaba da lalata manyan yankuna a yammacin kasar Faran (France) da tsakiyar ƙasar Sifan…

Labarai

‘Yan takara 6 na neman maye gurbin Guterres a Majalisar Ɗinkin Duniya

July 24, 2026 Bilyaminu Bello

‘Yan takara shida da ke neman zama babban sakataren Majalisar Ɗinkin Duniya (MDD) sun jaddada muhimmancin dawo da martaba da…

Labarai Najeriya Wasanni

Super Falcons za ta fara kare kambunta na WAFCON akan Malawi ranar Lahadi

July 24, 2026 Muhammad Bashir

Super Falcons ta Najeriya za ta fara kare kambunta na Gasar cin Kofin Mata ta Afirka, WAFCON, ta 2026 akan…

Labarai

Kotu ta dakatar da shirin binciken tsige Shugaba Cyril Ramaphosa

July 24, 2026 Bilyaminu Bello

Babbar Kotun Afrika ta Kudu ta bayar da umarnin wucin gadi a ranar Juma’a wanda ya dakatar da shirin Majalisar…

Labarai Najeriya Tsaro

Sojojin Operation Haɗin Kai sun cafke masu garkuwa da mutane 5 a Yobe

July 24, 2026 Bashar Muhammad Dange

Dakarun Operation Hadin Kai tare da haɗin gwiwar kungiyar mafarauta ta Jihar Yobe sun cafke mutane biyar da ake zargi…

Duniya Labarai Wasanni

Jamus ta naɗa Jurgen Klopp a matsayin sabon kocin Tawagar Kasar

July 24, 2026 Muhammad Bashir

Jamus ta naɗa Jurgen Klopp a matsayin sabon kocin tawagar ‘yan wasan ƙasar, domin maye gurbin Julian Nagelsmann. Sai dai…

Najeriya Tsaro

Mallakar makamai ba bisa ƙa’ida ba: Disu ya ba da umurnin fara samamen makonni 2 a Benue.

July 24, 2026 Basheer Nuhu Masa

Sufeto Janar na ‘Yan Sandan Najeriya, Olatunji Rilwan Disu, ya ba da umarnin gudanar da wani samame na tsawon kwanaki…

Labarai Manyan Labarai Najeriya

Na baiwa Muftwang Sa’oi 72 ya janye kalaman sa-Dalung

July 24, 2026 Garzali Yakubu

Tsohon Ministan Wasanni, Barista Solomon Dalung, ya baiwa Gwamnan Jihar Pilato, Barista Caleb Mutfwang, awanni 72 ya janye kalaman sa,…

Kasuwanci Labarin Kasuwanci Najeriya

Jihar Kano ta kafa kamfanin zirga-zirgar jiragen sama na kanta

July 24, 2026 Muhammad Aliyu Mustapha

Gwamnan Jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, ya bayyana shirinsa na kafa kamfanin jirgin saman kasuwanci mallakar jihar domin samar da…

Labarai Manyan Labarai Najeriya Siyasa Tsaro

Dole ne Arewa Maso-Gabas ta fi kowa aiki wajen yaƙar ta’addanci— Tinubu

July 24, 2026 Muhammad Aliyu Mustapha

Shugaba Bola Tinubu a ranar Alhamis ya ƙalubalanci gwamnonin jihohi shida na shiyyar Arewa maso-Gabas—wato Adamawa da Bauchi da Borno…

Posts pagination

1 … 59 60 61 … 144

Kada A Ba Ku Labari

Labarai Najeriya Wasanni

Taron NFF: Tawagar FIFA da CAF ta kammala tattara bayanai ta koma Zurich

September 16, 2026 Muhammad Bashir
Labarai Manyan Labarai Najeriya

Aikin hanya: Mazauna Karu Sun Yaba Wa Tinubu Da Wike

September 15, 2026 Muhammad Aliyu Mustapha
Labarai Wasanni

Nairobi ta kada Landan wajen neman karɓar baƙuncin Gasar Motsa Jiki ta Duniya

September 15, 2026 Muhammad Bashir
Labarai

Obasanjo: Da taimakon Najeriya Afirika ta Kudu ta kawo ƙarshen mulkin wariya

September 15, 2026 Zainab Muhammad Usman
Your browser does not support the audio element. LIVE

Blueprint Radio

Manhajar Rayuwa

Proudly powered by WordPress | Theme: Newsup by Themeansar.