Majalisar Wakilai ta amince da saurarar ƙudirin kafa ’yan sandan Jihohi
Majalisar Wakilai ta Najeriya ta amince da saurarar ƙudirin gwamnatin tarayya na kafa ’yan sandan jihohi, a wani mataki da…
Manhajar Rayuwa
Majalisar Wakilai ta Najeriya ta amince da saurarar ƙudirin gwamnatin tarayya na kafa ’yan sandan jihohi, a wani mataki da…
Shugaban Hukumar Ƙwallon Ƙafa ta Afirka, CAF, Patrice Motsepe, ya ce rashin Najeriya da Kamaru a Gasar cin Kofin Duniya…
Arsenal ta sanar da kamala sayar dan wasan gefe, Christos Tzolis, daga Club Brugge, kan kwantiragin shekaru 5. An gano…
Super Falcons ta Najeriya za ta samu ɗudi dala miliyan 2 idan ta lashe Gasar cin Kofin mata ta Afirka…
Barcelona ta sanya hannu kan kwantiragin shekaru 5 don sayan ɗan wasan gaba na Borussia Dortmund, Karim Adeyemi. Adeyemi ɗan…
Majalisar Wakilai ta yi barazanar ɗaukar matakan doka kan Shugaban Hukumar Kula da Haraji ta Ƙasa (NRS), Dakta Zacch Adedeji,…
Gwamnan Babban Bankin Nijeriya (CBN), Mista Olayemi Cardoso, ya gabatar wa Kwamitin Majalisar Dattawa kan bankuna, Inshora da Cibiyoyin Kudi…
Yayin da hare-haren da Amurka ke kai wa Iran ke ci gaba, mashigar Hormuz da kuma mashigar Bab el-Mandeb sun…
Ana sa ran gabatar da Jurgen Klopp a matsayin sabon kocin tawagar ƙasar Jamus a ranar Jumma’a. Kafar Sky ta…
Shugaban Ghana, John Dramani Mahama, ya sake jaddada buƙatar Tarayyar Afirka (AU) ta tattauna batun ƙara samun hare-haren ƙyamar baƙi…