Skip to content
  • Wed. Sep 16th, 2026

Blueprint Radio

Manhajar Rayuwa

  • Labarai
  • Najeriya
  • Saurara Kai-Tsaye
  • Shirye-Shirye
  • Nishadi
  • Duniya
  • Wasanni

Sabuwar wallafa

Aikin hanya: Mazauna Karu Sun Yaba Wa Tinubu Da Wike Ban taɓa ɗaukar nauyin ta’addanci da garkuwa da mutane ba–Sanata Buba Rikicin Hormuz: Farashin litar man fetur ya kai 1,430 a Abuja Kashim Shettima ya jaddada aniyar Nijeriya ta gudanar da aiki da WTO Najeriya da Benin sun ƙarfafa harkokin kasuwanci
Duniya Labarai Manyan Labarai Wasanni

Mbappe ya zama ɗan wasa na farko da ya lashe Takalmin Zinare sau 2 a jere

July 20, 2026 Muhammad Bashir

Kylian Mbappe ya lashe Takalmin Zinare na Gasar Cin Kofin Duniya na 2026 da ƙwallaye 10, inda ya zarce Lionel…

Duniya Labarai

Shugaban São Tomé na fuskantar ƙalubale daga ɗan jam’iyyarsa a zaɓen shugaban ƙasa

July 20, 2026 Bilyaminu Bello

São Tomé – Shugaban ƙasar São Tomé da Príncipe mai ci, Carlos Vila Nova, zai kara da abokin hamayyarsa daga…

Duniya Labarai Manyan Labarai

Kotun ECOWAS ta bunkasa hanyoyin samun adalci tare da kaddamar da tsarin gudanar da sharia ta yanar gizo (ECMS)

July 20, 2026 Muhammad Aliyu Mustapha

Kotun Shari’a ta Al’umma ta Ƙungiyar Tattalin Arzikin Ƙasashen Yammacin Afirka (ECOWAS) ta ƙaddamar da Tsarin Gudanar da Shari’a ta…

Duniya Labarai

Afirka Ta Kudu ta yi watsi da buƙatar Najeriya ta biyan diyya kan asarar da aka yi a hare-haren kin jnin baƙi

July 20, 2026 Muhammad Aliyu Mustapha

Gwamnatin kasar Afirka Kudu ta yi watsi da bukatar Najeriya ta neman biyan diyya ga ‘yan ƙasarta da suka yi…

Labarai Manyan Labarai

Tsawa ta halaka yara, ta jikkata 2 a Adamawa

July 20, 2026 Muhammad Aliyu Mustapha

Wani abin taba zuciya ya faru a kauyen Dadri Tirgali na karamar Hukumar Ganye ta Jihar Adamawa, a inda tsawa…

Duniya Labarai Wasanni

Spaniya ta lashe Kofin Duniya na shekarar 2026

July 20, 2026 Muhammad Aliyu Mustapha

Ƙasar Spain ta lashe kofin duniya na shekarar 2026 na hukumar FIFA biyo bayan nasara da ci 1-0 da ta…

Labarai Wasanni

Besiktas ta yi fatali da tayin Yuro miliyan 7 kan Ndidi

July 19, 2026 Muhammad Bashir

Kungiyar Besiktas ta kasar Turkiyya da ke doka gasar Super Lig ta ki amincewa da tayin Yuro miliyan 7 da…

Labarai Najeriya Tsaro

Ba ta’addaci ne babbar barazanar Najeriya ba – Kuku

July 19, 2026 Bilyaminu Bello

Tsohon mai taimaka wa shugaban ƙasa, Kingsley Kuku, ya bayyana cewa babbar matsalar tsaron Najeriya ba ta’addanci ba ce, ba…

Labarai Najeriya Shari'a

Ƙungiyar Lauyoyi Ta Najeriya ta zaɓi Badejo-Okusanya a matsayin shugaba

July 19, 2026 Muhammad Aliyu Mustapha

Oyinkansola Badejo-Okusanya, wata Babban Lauyar Nijeriya (SAN), ta lashe zaben shugabancin Ƙungiyar Lauyoyi ta Nijeriya (NBA). Jaridar PREMIUM TIMES ta…

Duniya Labarai Wasanni

Mun kafa tarihin da ba za a taɓa gogewa ba – Lionel Messi

July 19, 2026 Muhammad Bashir

Gabannin ɗaya daga cikin wasa mafi muhimmanci ga tarihin rayuwar ƙwallon ƙafarsa, Lionel Messi ya wallafa saƙo mai ratsa zuciya…

Posts pagination

1 … 64 65 66 … 144

Kada A Ba Ku Labari

Duniya Labarai Wasanni

Messi zai sake buga wa Argentina wasa kafin yin bankwanan ƙarshe

September 16, 2026 Muhammad Bashir
Labarai Najeriya Wasanni

Wasan Najeriya da Ingila: Abubuwan da ya kamata ku sani

September 16, 2026 Muhammad Bashir
Labarai Najeriya Wasanni

Kwallon Raga: Najeriya ta samu nasara ta farko a Gasar Ƙasashen Afirka ta 2026

September 16, 2026 Muhammad Bashir
Labarai Najeriya Wasanni

Taron NFF: Tawagar FIFA da CAF ta kammala tattara bayanai ta koma Zurich

September 16, 2026 Muhammad Bashir
Your browser does not support the audio element. LIVE

Blueprint Radio

Manhajar Rayuwa

Proudly powered by WordPress | Theme: Newsup by Themeansar.