Rundunar ‘Yan Sandan Babban Birnin Tarayya (FCT) a ranar Litinin, 8 ga Yuni, 2026, ta ƙaddamar da Sashen Amsa kiran gaggawa mai suna (Violent Crime Response Unit – VCRU) a tsohon Ofishin (SARS) da ke Abattuwa dai-dai mahadar Guzape, Abuja

Mai martaba, Alhaji Dr. Adamu Baba Yunusa, CON, Ona na Abaji da Commander, Guards Brigade, Brigadier General A.O. Onasanya; wakilan Naval Base Abuja, 053 NAF Camp, da sauran jama’a

Motocin rundunar VCRU

kwamandan Guards Brigade tare da CP Ahmed Muhammed Sanusi

CP Ahmed Muhammed Sanusi na duba
dakarun sashen VCRU
