Kotu: David Mark ya tsallake siradin farko
Kotun Koli ta yanke hukunci game da rikicin shugabancin jam’iyyar (ADC), inda ta soke umurnin nan na “status quo antebellum”…
Manhajar Rayuwa
Kotun Koli ta yanke hukunci game da rikicin shugabancin jam’iyyar (ADC), inda ta soke umurnin nan na “status quo antebellum”…
Kotun Kolin Najeriya ta ce shugabancin Kabiru Tanimu Turaki na jam’iyyar hamayya ta PDP ya haramta. Kotun ta bayyana hakan…
Wata tawagar magabatan Jihar Filato mai mutum 32 da suka hada da Gwamna Caleb Muftwang da mambobin Majalisar Dokoki da…
Babbar kotun tarayya anan Abuja ta dakatar da hukumar zaɓe ta kasa (INEC) daga amincewa ko halartar kowane taro da…
Tsohon Ministan Lantarki na Najeriya, Saleh Mamman, ya sanar da aniyarsa ta tsayawa takarar gwamna a Jihar Taraba a karkashin…
Hukumar jin dadin alhazai ta Kasa (NAHCON) ta sanar da cewa za’a fara jigilar maniyyatan Najeriya zuwa kasa mai tsarki…
Majalisar Wakilai ta amince da bukatar Shugaba Bola Tinubu na karbar bashin dalar Amurka miliyan $516,333,007 (dari biyar da sha-shida,…
Sanata Kabiru Marafa ya sanar da ficewarsa daga jam’iyyar (ADC), inda ya koma sabuwar jam’iyya mai suna (NDC), makonni kadan…
A wani mataki da ka iya girgiza kasuwannin danyen mai na duniya, Hadaddiyar Daular Larabawa ta sanar da shawarar da…
Shugaban Kasa Bola Ahmed Tinubu ya shirya tsaf don neman tazarce, bayan da aka karbi takardun takararsa a hukumance. Honorebul…