Wani malamin jami’a daga Amurka, William J. Zimmerman, ya ziyarci Jami’ar Ahmadu Bello, Zariya.
Masanin ya ziyarci jami’ar ne a wani yunkuti na tallafawa tare da inganta ƙwarewa a sassan ta, da suka haɗar da Cibiyar Binciken Aikin Gona (IAR), da sauran cibiyoyin bincike.
Ga Hotunan yadda ziyarar ta kasance.
