Wani malamin jami’a daga Amurka, William J. Zimmerman, ya ziyarci Jami’ar Ahmadu Bello, Zariya.

Masanin ya ziyarci jami’ar ne a wani yunkuti na tallafawa tare da inganta ƙwarewa a sassan ta, da suka haɗar da  Cibiyar Binciken Aikin Gona (IAR), da sauran cibiyoyin bincike.

Ga Hotunan yadda ziyarar ta kasance.

                 

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *