Ƙungiyar Amnesty International ta ce wajibi ne a hukunta duk masu hannu a take haƙƙin ɗan Adam a yankin Kudu maso Gabashin Najeriya, ko jami’an tsaro ne ko kuma wasu ƙungiyoyi masu ɗauke da makamai.

Ƙungiyar ta bayyana hakan ne yayin wani gangamin neman adalci da aka gudanar a Awka na jihar Anambra, inda jami’an tsaro da ɗalibai da ƙungiyoyin farar hula da lauyoyi da jami’an gwamnati da kafafen yaɗa labarai suka halarta.

Ta ce dakarun tsaro da ƙungiyar Ebube Agu da waɗanda ake kira ‘yan bindiga da ba a san ko su waye ba, da kuma mambobin IPOB da reshenta na ESN na daga cikin ɓangarorin da ake zargi da aikata take haƙƙin ɗan Adam, tana mai jaddada cewa bincike mai zaman kansa da adalci ne kaɗai zai tabbatar da gaskiya.

 

By Bashar Muhammad Dange

Bashar Muhammad is a Nigerian multimedia journalist, broadcaster, producer, and media professional with years of experience in radio broadcasting, reporting, and content creation. He holds a B.Sc. in Mass Communication from Ahmadu Bello University, Zaria, and a Diploma in Mass Communication from The Polytechnic of Sokoto. Throughout his career, Bashar has produced and presented programmes on current affairs, agriculture, health, education, and community development. He has worked with leading media organizations including Garkuwa FM 95.5 Sokoto, Trimming Radio 96.5 FM Goronyo, Giantability Media Network, and ABU Samaru FM. As a journalist and presenter, he has conducted interviews, reported on social and developmental issues, and amplified the voices of underserved communities. Beyond broadcasting, Bashar has demonstrated leadership in media management, programme development, and team coordination. He has received several awards and recognitions for his contributions to journalism, Hausa language development, and community service. His expertise includes radio production, news reporting, sound editing, investigative journalism, media analysis, and public presentation. Driven by a passion for impactful storytelling and public service, Bashar Muhammad continues to use journalism and media platforms to inform, educate, and empower communities across Nigeria.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *