Super Falcons ta doke Teranga Lioness
Tawagar Super Falcons ta Najeriya ta nuna bajinta, inda ta doke takwararta ta Senegal 3-0 a wasan zagaye na biyu…
Manhajar Rayuwa
Tawagar Super Falcons ta Najeriya ta nuna bajinta, inda ta doke takwararta ta Senegal 3-0 a wasan zagaye na biyu…
Kungiyar Brighton & Hove Albion ta cimma yarjejeniyar daukar Zadok Yohanna daga AIK Stockholm kan kwantiragin shekaru biyar ba tare…
Declan Rice, Gabriel da David Raya na daga cikin ‘Yan wasa Shida da aka zaba don karbar kyautar gwarzon dan…
Matashin dan wasan Barcelona, Lamine Yamal, ya lashe kyautar gwarzon La Liga ta bana. Ya gaji abokin wasansa Raphinha, wanda…
An hana ‘yan wasan Super Eagles nasara mai muhimmanci a daren Laraba bayan Poland ta zura kwallo daf da lokacin…
Hukumar Kwallon Kafa ta Najeriya (NFF) ta sanar da bude shirye-shiryen horar da masu horas wa a Abuja. A wani…
Shugaban Hukumar Kwallon Kafa ta Babban Birnin Tarayya (FCT FA), Mouktar Mohammed, ya ce dole ne a gina harkar kwallon…
A karo na farko a shekara 22, kungiyar kwallon kafa ta Arsenal ta ciri tutar jagorancin harkar kwallon kafa a…
Wasan da Arsenal ke shirin bugawa da West Ham a Filin Wasa na Landan Stadium yana da matukar muhimmanci. A…
Masu iya magana kan ce “hangen Dala ba shiga birni ba” – kafin kashin da ta kwasa a hannun Bournemouth…